16/04/2024
๐๐ฎ๐ก๐ข๐ฆ๐ฆ๐๐ง ๐๐๐ฎ๐๐ฎ๐ฐ๐๐ง ๐๐ ๐๐ค๐ ๐๐๐ญ๐ญ๐๐ฎ๐ง๐ ๐๐ข๐ฒ๐ ๐ ๐๐๐ ๐ญ๐ ๐๐จ๐ญ๐๐จ๐ข๐ง ๐ฅ:
โช๏ธShasha da farko ya bayyana cewa abun ba dadi tsayar da game din bayan mutane da yawa na bugawa amma dole sai anyi hakan ne.
โช๏ธ Masu matsalar voucher: yace wanda s**a yi minting voucher bata sauka ba, suna aiki a akan ta yanzu, abu biyu ne zai faru yanzu:
โ 1. Wanda s**a yi kokarin minting din amma su technical team din su s**a duba s**a ga transaction din yayi failing zasu dawo musu da notcoin din su.
โ 2. Wanda kuma nasu yayi amma baya nunawa wa xasu turo musu voucher din tasu, zasu fara ganin ta a wallet.
โช๏ธSannan maganar wanda akai burning nasu ya tabbatar da suna gyara akan su duk wanda s**a tabbatar account din sa bashi da matsala zasu gyara masa yayi claiming, dan haka masu matsalar su dinga duba wallet din su akai-akai ko an gyara musu.
โช๏ธ ๐๐จ๐ค๐๐ง๐จ๐ฆ๐ข๐๐ฌ: Ya tabbatar da cewa idan aka tafi a haka, kowa da an bashi dumper shi zai yi shiyasa s**a ga ya kamata a kirkiri tsarin da sai cigaba da tafiyar da notcoin din.
โช๏ธ Ya kara da cewa manyan mutane na crypto na ganin bawa miners kaso mai yawa na notcoin din kamar bai kamata amma muka sanar musu dacewa tun farkon fara notcoin na minners ne dama, sun yi alkawari fan haka dole suyi kokarin cikawa mutane alkawari.
โช๏ธSannan sun kara da bayanin cewa sauran percentage din notcoin nan gaba za a cigaba da register da notcoin bayan listing wanda da wannan zasu cigaba da runing ecosystem din notcoin din sannan akwai tsare-tsare da suke tunani shigo dasu bayan listing wanda sun hada da:
โ Fara karbar task daga kamfanunuwan blockchai wanda duk kamafani da zai basu task sai ya mallaki adadi na notcoin, wanda sukuma zasu cigaba da turowa mutane task din inda kana fama su ana baka wani adadi na notcoin.
โ Sannan banda tsarin sako blockchain project akwai yiwuwar saka ma project din da bana blockchain ba, inda s**a bada misali irin gidan abinci kamar na Mac Donalds......