Ajm CultureTrust

Ajm CultureTrust Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ajm CultureTrust, Katsina.

07/04/2024
04/04/2024

ALHAMDULILLAH
IN SHA ALLAH ZA MU CIGABA DA KAWO MAKU ABUBUWA MASU MAHIMMANCI A WANNAN SHAFI MAI ALBARKA

10/09/2023

Price control haramun ne, don haka mu ji tsoron Allah, mu maida lamurranmu ga Allah. Sannan mu sauƙakawa ƴan uwanmu

14/10/2022

Kungiyar ASUU ta janye yajin aiki



Sa'o'i 3 da s**a wuce

Kungiyar malaman jami'a a Najeriya, ASUU ta sanar da janye yajin aikin da mambobinta s**a shafe wata takwas suna yi.

Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban kungiyar ta ASUU ya tabbatar wa BBC labarin, inda ya ce an janye yajin aikin ne da sanyin safiyar Juma'a, bayan da shugabannin kungiyar s**a gana jiya da daddare a Abuja babban birnin kasar.

Sai dai bai yi bayani kan sharudan da s**a sa aka janye yajin aikin ba.

Tun da farko, kotun daukaka kara a Najeriya ta umarci kungiyar ta janye yajin aikin gabanin ta saurari daukaka karar da ta yi a gabanta.

Tun ranar 14 ga watan Fabrairun wannan shekarar malaman jami'o'in gwamnatin tarayyar Najeriya s**a tsunduma cikin yajin aiki, suna neman gwamnatin ta biya musu wasu bukatu.

Kotu ta umarci ASUU ta koma bakin aiki21 Satumba 2022

Gwamnatin Buhari ta gurfanar da ASUU a kotu12 Satumba 2022

Buƙatun ASUU

An daɗe ana kai ruwa-rana tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan biyan buƙatun da ƙungiyar ke son a biya mata kafin komawa bakin aiki.

Bukatun sun ƙunshi samar da wadatattun kuɗi wanda za a yi ayyuka domin farfado da jami'oi.

Akwai buƙatar biyan alawus na malamai wanda ya taru har ya kai shekaru ba a biya su ba.

Akwai batun samar da wani kwamiti da zai rika ziyartar jami'o'in gwamnatin tarayyar domin ganin irin ayyukan da suke yi don gano nasarori da ma matsaloli da aka samuDa saɓani kan sabon tsarin biyan albashi na bai-daya da gwamnati ta ɓullo da shi na IPPIS.

Bantaba Siyasa ba Amma Yau dole na nuna farin ciki na ga wanda zuciyata ke so..Fatan alheriGa governor na, na gobe Insha...
27/05/2022

Bantaba Siyasa ba Amma Yau dole na nuna farin ciki na ga wanda zuciyata ke so..
Fatan alheri
Ga governor na, na gobe Insha Allah.
Kullum muna addu'a Allah ya zaba mana mafi alheri yau ga Dr Dikko Umar Radda Allah ya ba shi nasara a zaben fidda gwani na gwanaye.
Alhamdulillah, Masha Allah.

22/04/2022

An roki Gwamna Masari ya taimaka ya fito takarar Sanata a zabe mai zuwa
Karin bayani: https://bit.ly/399Jue9

19/04/2022
16/04/2022

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajm CultureTrust posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ajm CultureTrust:

Share