M.D.TV

M.D.TV telling you what is around the �� world

22/01/2025

✍️UPDATE NAMU NAYAU✍️
{January 22 2025}

1, paws sunkawo sabon tasks guda biu kuje kukwashe yana side na (partner)

2, W-COIN kamar yadda jiya nace sunkawo Sabon task. Toh atabbatar anyi wannan task din Mai suna (I'm not a robot) da zarar kunshiga wajen tasks nasu sai kuje kasa Kuna dubawa zakugan shi (I'm not a robot) idan har bakayi ba toh kabari zuwa gobe da rana kasamu kayi saboda face verification ne zakayi hoto ne kaga Kuma kana bukatar haske

3, Not pixel Yau yashiga kasuwa saida yatabo $4 ah farashinsa daga karshe dai yasauku kasada $1 yanzu.
Sannan mutane sun samu matsalar network ayayin claiming Allah yasa hakan alheri ne tareda tayasu murna muna musu fatan alheri Allah yasa albarka

4, Yau ake saka ran Silencio zasuyi snapshot
Sannan sammanin TGE on 24

5, Zoo game
Riddle of the Day: [Honeybee]

6, Zoo game
Rebus of the Day: [Bison]

7, Wadanda s**a yi deposit na MDOGS kaya yana sauka ah Bitget

8, masuyin Trump farm bot toh zasuyi snapshot on 28 January

9, Chill trump s**ace kowa yanzu zai iya claiming na airdrop nashi

10, Sosovalue ankammala connecting wallet Yau sannan gobe kowa zaiga airdrop da yasamu ah season 1

11, Paws An sake kulle account ɗin Paws na twitter, ana kuma zargin wasu gungun mutane ne s**a yi reporting ɗin su, wanda hakan yasa aka ƙulle...
Wannan dalilin yasa s**a bada wasu Link zuwa channel ɗin da za a iya samun updates din su kai tsaye
Gaskiya ansa paws NAMU ah gaba

12, kardai amanta Indai kasan kanada Hamster ($HMSTR) a Bybit Exchanger ka gaugauta sayar da shi bomin zasuyi Delisted dinshi on 24 ga wanna Watan

13, ZOO Kamar yadda muka sani kowani mining da hanyar da suke bi domin karban kudaden al'ummah, haka ma sun ZOO da nasu tsarin Wanda dole sai kayi shi sannan a saka ka cikin lissafin masu samun AIRDROP.
Don haka ya zama wajibi a saka musu 0.55TON don a amfana, shawari na gare mu, mu duba COINS din da muka tara idan yana da yawa sai mu saka musu idan babu yawa mu hakura.
Allah ya bamu nasara amin

14, Blum na g*i

H.E 💎👏💞
28/07/2024

H.E 💎👏💞

guga
28/07/2024

guga

19/02/2024

Imota - Ứng dụng đầu tư Blockchain cho mọi người

18/02/2024

SAIWAR ZOGALE

DATTIN MARA
Adafa Saiwar Zogale da Tafarnuwa, Asha Sau 2 a Rana Kwana 3,

QARFIN MAZA
Aci Saiwar Zogale da Namijin Goro,

SANYIN QIRJI
Aci Saiwar Zogale da Citta,

ZAFIN FITSARI,
Adafa Saiwar Zogale da Kanumfari Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3

QARIN RUWAN MANIYI,
A Sha Garin Saiwar Zogale Cukali Daya da madarar Ruwa Gwangwani daya,

SANYI
A dafa Saiwar Zogale da Saiwar Bini da Zugu da Tafarnuwa Kwara Daya
Asha Sau 2 Arana Har Kwana 3,

TARI
Akwa6a Garin Saiwar Zogale da Zuma Asha Cukali Daya Kullun Har Kwana 7,

NIIMAR MATA
Adafa Saiwar Zogale Adibi Ruwan Rabin Kofi da Dumi Asa Rabin Gwangwani Madara A Sha,

HAWAN JINI
A Hada Ruwan da Aka dafa Saiwar Zogale da Ruwan da Aka Dafa Ganyen Zogale, Asha Sau 3 Arana Har Kwana 3,
Yana Sukar da Hawan jini Sosai

SUGA (DIABETES)
Cin Garin Saiwar Zogale A Cikin Abinci Yana Saukar da Ciwo Suga Sosai

RAGE QIBA
A Dafa Saiwar Zogale a Dibi Rabin kofi a Matsa Lemun Tsami (Lime) Guda Daya Asha,

Zaku iya samun ingantattun magunguna a cibiyar mu, ta Daru-Shifa Prophetic and Herbal Medicine Store Dake Waɗannan address din kamar haka;

No, 30 Masanawa By Kudansa Road, Kawo kaduna.

No, 163 Malali Road, Tudun wadan Malalin Gabas Igabi kaduna.

G.s.m 08037624598

Email: [email protected]

13/09/2023

MTN sun dawo da hanyar su take biyan bashi

BABU BUKATAR CIN BASHI AKAN LAYIN KA .

Yadda tsarin yake Mtn awuf bonus yake ka tabbatar da cewa layin ka babu bashi akan sa ma'ana ba'a bin ka ko sisi ,mutukar ana binka kudi ko sisi ba zasu baka ba.

Dole mutum idan zai yi wannan tsarin ya kasance yayi shi daga 300 zuwa sama misali idan kayi na 299 ba zasu baka bonus din ba .

Idan baka da Momo wallet account Zaka iya bude wa *671 # ko *502 # idan ko kana dashi to baka da matsala.

Ta hanyar da zaka saka kudin zakayi amfani da momo wallet account dinka yadda tsarin biyan bashin farko yake haka shima zakayi wannan tsarin banbanci shi dana farko wannan tsari sai ba'a binka bashi .

Idan ka tura #300 zasu dauki ta zasu baka bonus 1800.
#500 Bonus 3000
#800 Bonus 4800
#1000 Bonus 6000
#1300 Bonus 7800
#1600 Bonus 9600
#2000 Bonus N2400

Ko nawa mutum ya saka za'a yi mishi ×6 na abun daya saka .

M.D.TV

13/09/2023

Ga Taimako Fisabilillahi

Don ka tsare lafiyarka Kuma ka rage barnar kudi

1-Idan kana son kayi maganin Dankanoma,
Shayin Bagaruwa ko Ganyenta ya ishe ka

2- idan kana son ka kawar da malaria
Shayin Ganyen zogala, Ganyen lemun tsami, Rabin Ganyen Shuwaka, ko gwanda ya ishe ka

3- idan kana son ka fitar da dattin ciki Kuma ka wanke kodarka (kidneys) tas
Garin Ganyen Mangwaro da lemun tsami ko Apple

4 idan kana son ka kawar da warin Baki
Kasha Shayin Na'ana'a hade da lemun tsami ko Zuma

5- idan kana son Kuzari sosai ba tare da kasha Energy Drinks ko maganin karfin maza ba to to ka tauna Namijin Goro guda biyu, dabino 7 ka shanye da ruwan Kwakw anan

6-Idan kana son kayi maganin cizon sauro ka samo bawon lemu da Albasa ka dakesu ko ka d**e a tace ka zuba cikin mazubi yayi kwana Daya kafin ka fesar, ko ka mayar dasu gari ta yadda zaka zuba saman garwahin wuta hayaki ya tashi duk sauro zasu mutu ko su fita

7-Idan kana son kayi maganin Hawa jini
Kasha Shayin Garin habbatus Sauda da Citta da Garin Tafarnuwa) ka rage tunani, ka guji Farin Magi cikin Abinci, ka kuji energy drinks, ka guji soda drink, da Gishiri Wanda ba'a Kona cikin Abinci

8- Idan kanason kayi maganin ciwon hanta Hepatitis, kasha Rake sosai Kuma kaci cucumber

9-Idan kanason kawar da damuwa, depression"
Ka Saurari karatun Alqur'ani

10-Idan kanason kayi maganin Aljannu ko fitar dasu cikin gidanka ko a jikin Wani,
Kasha Shayin Na'ana'a, Kuma kayi hayaki da ganyen Na'ana'a Aljani ko Aljana komai karfinsu sai sun fice Don Basu son warinshi kamar yadda mu bamu son warin kashi
abun sadaka ayiwa annabi salati

Copied

Da farko Idan kana so ka biya bashin Airtel dole ka mai da tsarin Chop life kayi amfani da code din nan *644 # idan baka...
11/09/2023

Da farko Idan kana so ka biya bashin Airtel dole ka mai da tsarin Chop life kayi amfani da code din nan *644 # idan baka ci bashin ba sai kaje kaci code din cin bashin *303* idan kaci 100 zasu nuna maka ana binka 115 .

Amma Ka tabbatar Momo agent wallat dinka akwai kudi aciki.

yadda zaka biya bashin kayi amfani da code din momo agent *671 # ka zabi

2) Buy Airtime/data sai ka zabi
1) Airtime sai ka zabi 3 ) Airtime For Others sai kazo ka saka lambar layin Airtel din da kaci bashin ,bayan nan sai kazo ka saka amount misali akwai bashin 115 akan layin ka in kazo saka amount din Zaka saka 120 .

Zasu baka bonus 360 data Kuma zaka samu 235

Code din da zaku yi check balance *123*1 #

Allah ya bamu nasara

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.D.TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M.D.TV:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share