03/07/2025
RABIN SA'A DAGA LITTATTAFAN MUSULUNCI
SHIRI NA MUSAMMAN
MAUDU'I
Tarihi da Falalar Shekarar Musulunci
Tare da
SHEIKH ABUBAKAR MUH'D JABBI
Jagoran shiri
USTAZ Abdurrasheed M. Sirajo
Shiryawa da bada umurni
Nasiru Sulaiman Funtua
Duk wanda ke da tambaya akan darasin ko wani abun da ban, zai iya yi a Comment ko Ta privet
Ko 08065579595
Allah ya amfanar da mu da abin da Malam zai karantar da mu.
DAUKAR NAUYI
Funtua Islamic Channel