Sule Mai Makiya

Sule Mai Makiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sule Mai Makiya, Digital creator, Kano.
(1)

23/05/2025

Idan ko wanne Yaro da arzikin sa yake zuwa ai har Wahalar ma da zai sha da ita yake zuwa

23/05/2025

Babu wasu shugabanni masu haihuwar Yaya barkatai sune s**a lalata Nigeria

23/05/2025

Mahaukaci Jahili shi yake auren wacce bata son shi

30/03/2025

Giveaway. Mutum Ɗari Biyar 500, Suyi Wa Annabi Muhammad (S.A.W) Salati.

Fisabilillahi A Cikin Su Waye Mai Bayar da Kyautar waye Mai karba?
17/03/2025

Fisabilillahi A Cikin Su Waye Mai Bayar da Kyautar waye Mai karba?

17/03/2025

Barkan mu da rana

08/01/2025

NIGERIA JAGAJAGA........................
- PETROL CuwaCuwa,
- BUSINESS HadaHada,
- EXAMINATION CopyCopy,
-EMPLOYMENT CukuCuku,
- ELECTION MaguMagu,
- ELECTRICITY DunuDunu,
-NNPC WuruWuru,
- CORRUPTION HaumaHauma,
- EDUCATION Tsilla Tsilla,
-HOSPITALS Dimi Dimi,
- ROADS Kata Kata,
- DEVELOPMENT NuQu NuQu,
- EFCC K**a K**a,
- PRICES Higher Higher,
- BUSINESSMAN Zirga Zirga,
- POORMAN Buga Buga,
- RICHMAN Waca Waca,
- CIVIL SERVANTS Hunger Hunger,
- N L C Turka Turka,
- POLITICIANS Kwana Kwana,
EVERYTHING SUFFER SUFFER!!

06/01/2025

Bazaka Gane Kishin Mata Hassada Bane Sai Kaga Matarka Tana Murna Yayanta Zai Kara Aure, Ita Kuma Tana Kuka Mijinta Zai Kara Aure.

05/01/2025

Babban Kuskure Da Bawa Zaiyi Shine

Tunanin Akwai Wanda Zai Tare Masa Kofar Alheri

05/01/2025

Mafi yawa daga abunda ka samu, da mafi yawa na abunda ka rasa, sanadin mafiya yawan abubuwan da ka ke aikatawa ne. A dunkule, halin da ka ke ciki yanzu, sanadi ne na halayyarka.

05/01/2025

Mu koyi karatu..
Single
Singlet
Signal
Sugunal
Maimaita muji😂

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sule Mai Makiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share