DAN DUME TV

DAN DUME TV Zamu Fara shirin film series a wannan tashartamu ta YouTube (DAN DUME TV) kawai kugarzaya kuyi subribe kudanna karaurawa Dan sanardaku dazarar mundora mungode

06/04/2025

Allah ka tsare mu daga yan ta'addanan

Jira kakeyi sai kayi kuɗi tukunna kayi Aure ? Yaushe zakayi kuɗin ? Meye tabbacin zakayi kuɗin kafin Auren? Indai kanada...
05/04/2025

Jira kakeyi sai kayi kuɗi tukunna kayi Aure ? Yaushe zakayi kuɗin ? Meye tabbacin zakayi kuɗin kafin Auren?

Indai kanada Sana'a wacce zaka iya riƙe kanka da Abokiyar zamanka (mata) Abokina kawai kayi ƙundunbala kayi Aure, wasu lokutan kuɗaɗen da ƙattin banzan nan marasa Aure suke kashewa masu auren basa kashewa a gidajen su, ga tarin lada, ga kuma buɗi da Allah yakeyi musu falalar Aure, Sau tari idan zaka hanga ka gani, Irin manyan kuɗaɗen nan sunfi zuwa bayan Aure kuma sunfi daɗin kashewa idan da Auren.

Allah ka Horewa masu niyyar Aure, ka basu abunda zasu riƙe auren dashi.

Zainab Usman

03/04/2025

Innalillahi wa ina ilaihirraji'un ku kalli zafin ƙasan da ake zargin Sojoji nayi kan matsalar tsaro a yankin Ɗandume da Sabua da Faskari

07/03/2025
31/10/2024

Allah ka sa Mu cika da Imani

Kusan malam ku Wazai iya fada mana Sunan wannan malamin tare da Halin sa guda ɗaya da ka sani
18/10/2024

Kusan malam ku

Wazai iya fada mana Sunan wannan malamin tare da Halin sa guda ɗaya da ka sani

Shehi Ahmad Tijjani Ɗandume muna maka fatan Alheri
14/10/2024

Shehi Ahmad Tijjani Ɗandume muna maka fatan Alheri

Meet "Safiya Hamisu Sunusi" From Dandume Local Government Katsina State who graduated in Qur'an at age of 6Rariya Hausa2...
14/10/2023

Meet "Safiya Hamisu Sunusi" From Dandume Local Government Katsina State who graduated in Qur'an at age of 6

Rariya Hausa24
Rariya
Dr. Dikko Umaru Radda
Funtua Online TV
Tsanga.Tv
Qur'an recitation

Sheikh Professor Isa Ali Pantami ya ziyarci tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, yau Laraba a gidanshi da ke...
30/08/2023

Sheikh Professor Isa Ali Pantami ya ziyarci tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, yau Laraba a gidanshi da ke Daura jihar Katsina.

Muna musu Addu'ar Allah ya karawa rayuwarsu Albarka damu baki daya, Yaa Hayyu Yaa Qayyum.

Shehin da bai lamunci shan taba ba yaushe wani zai zuƙi wiwi ya ce shi almajirinsa neShehin Da Ya Zaɓi Ibada Da Nema Ili...
30/08/2023

Shehin da bai lamunci shan taba ba yaushe wani zai zuƙi wiwi ya ce shi almajirinsa ne

Shehin Da Ya Zaɓi Ibada Da Nema Ilimi Fiye Da Sunnar Aure Yaushe Almajirinsa Zai Yi Zina.

Shehin Da Ya Haddace Alqur'ani Yana Ɗan Shekara Bakwai Kuma Ya Faɗa Duniya Ya Nemi Sauran Illimmai Tun Da Kuruciyarsa Yaushe Ne Almajirinsa Zai Ce Ya Gama Neman Ilimi.

Shehin Da Baya Sallah Sai Cikin Jam'i Akan Lokaci Yaushe Almajirinsa Zai Ce An Dauke Masa Sallah.

Shehin Da Ya Ce Maka Ka Bi Umarninsa Cikin Umanin Allah Da Ma'aiki Salawatullahi Wasalamuhu Alayhi In Ka Ga Ya Saɓa Ka Barshi Yaushe Almajirinsa Ya Koyi Wasa Da Hakkin Allah.

Manufata Ka Gane Masu Shisshigi Da Barna Da Sunnan Yan Tijjaniyya Ko Alama Ba Su yi Tare Da Shehu Tijjani (RTA)

Allah Ya Bamu Lafiya Da Zaman lafiya Albarkar Shehu Tijjani.

DAN DUME TV

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN DUME TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share