Assalis A Sani

Assalis A Sani Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalis A Sani, Digital creator, Katsina.

ALLAH SARKI: Ta Fashe Da Kùka Sabida Farin Ciki Tare Da Yin Sujjadar Godiya Ga Allah, Biyo Bayan Auren Da Ta Yi, Bayan T...
26/05/2025

ALLAH SARKI: Ta Fashe Da Kùka Sabida Farin Ciki Tare Da Yin Sujjadar Godiya Ga Allah, Biyo Bayan Auren Da Ta Yi, Bayan Ta Yi Zaman Shekaru 40 A Matsayin Budurwa Babu Aure

Wace fata za ku yi mata?

Yana Tafiya Akan Hanya Sai Ya Tsinci Mace A Sume. Ya Ɗauketa Ya Ruga Asibiti Mafi Kusa.Bayan Likita Ya Dubata‚ Ya Kalli ...
26/05/2025

Yana Tafiya Akan Hanya Sai Ya Tsinci Mace A Sume. Ya Ɗauketa Ya Ruga Asibiti Mafi Kusa.

Bayan Likita Ya Dubata‚ Ya Kalli Wannan Saurayin Yace‚ Ina Tayaka Murna‚ Matarka Tana Da Juna Biyu‚ Ka Kusa Samun Ƙaruwa!

Saurayi Yace‚ Ni Ban San Da Wani Zancen Ciki Ba B***e Har Na Samu ƙaruwa.

Tana Kwance Tace‚ Tabbas Wannan Ɗan Naka Ne.

Bayan Doguwar Rigima S**a Je Aka Yi Gwajin DNA, A Nan Ne Likitan Da Yayi Gwajin Yace, Ina Tayaka Murna Abokina, Haƙiƙa Ɗan Ba Naka Bane.

Saurayi Na Cikin Murna Sai Likita Ya Cigaba Da Cewa‚ Babu Yadda za’a Yi Ace Wannan Ɗan Naka Ne Don Bincike Ya Tabbatar Da Cewa Baka Haihuwa.

Saurayi Ya Cika Da Mamaki Bayan Ya Tuna Yana Da Aure Har Da ‘Ya‘Ya 2. Ta Yaya Za’a Ce Baya Haihuwa!

Can Ya Farka Daga Barci‚ Yaga Ashe Duk Abin Da Yake Faruwa A Cikin Mafarki Ne. Ya Yi Murna‚ Yayi Godiya Ga Allah Ya Ɗauki Robar Ruwa Ya Kurɓa‚ Kwatsam Ya Tuna Ashe A Watan Ramadana Ake‚ Azumi Yake Yi!

Ya Kalli Agogo Yaga Ƙarfe 9:30 Na Safe‚ Ya Tashi A Gigice Ya Shirya‚ Yaje Ya Shiga Motar Haya Don Zuwa Wajen Aiki... Ko Da Fara Tafiya Sai Ya Tuna Yau Lahadi
Babu Aiki.

Ya Dawo Gida Babu ‘Ya‘Ya 2 Babu Labarinsu. Mamaki Duk Ya K**a Shi, Daga Ƙarshe Ya Tuna Ashe Asali Ba Shi Ma Da Auren!

Ya Nemi Guri Ya Yi Kwanciyarsa Abin Sa.🤣🤣

Kana sona
13/05/2025

Kana sona

Hoto nafar ko mahaifiyar Yahaya yari ce lokacin da ta kai masa ziyara a office dinsa domin tasa masa albarka.Hoto na biy...
12/03/2025

Hoto nafar ko mahaifiyar Yahaya yari ce lokacin da ta kai masa ziyara a office dinsa domin tasa masa albarka.

Hoto na biyu uwargidan Gwamnan Zamfara ce Huriya Dauda ce ta kai masa ziyara a office dinsa.

Address

Katsina
F

Telephone

+2348036411514

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assalis A Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Assalis A Sani:

Share