Ibrahim Kabir Almustapah

Ibrahim Kabir Almustapah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibrahim Kabir Almustapah, Digital creator, Katsina.

31/07/2024

KODA YAKASANCE BAMUYI ZANGA-ZANGARNAN BAH MUNSAN CIKIN IKON ALLAH MUNYI NASARA

Janaidu Amadu DoroNuraddeen Ahmad BindawaShawara kyauta kugayama ChairmanBe careful with a reconciled enemy, some of the...
24/05/2024

Janaidu Amadu Doro
Nuraddeen Ahmad Bindawa
Shawara kyauta kugayama Chairman
Be careful with a reconciled enemy, some of them are just looking for a second chance to finish what they started...✍️

12/05/2024

1k followers needed
Who's ready let's go
Try my speed
Follow and follow

12/05/2024

7k Unlock.

Who is active, follow for follow

Tama Daye babu chanji.......  SulaimanMukema Alummar Yankin Tama Daye  fatan qara Kasancewa wakili Awannan Yankin domin ...
02/05/2024

Tama Daye babu chanji.......
Sulaiman
Mukema Alummar Yankin Tama Daye fatan qara Kasancewa wakili Awannan Yankin domin kayi mungani kuma munsheda.

A Katsina Local Government  Isah Miqdad  Saude  Shine fatana, Inama Alummar Yankin Katsina Local government fatan Kasanc...
02/05/2024

A Katsina Local Government Isah Miqdad Saude Shine fatana, Inama Alummar Yankin Katsina Local government fatan Kasancewa da Wannan Hazikin matashin Amatsayin Jagora.Isah Miqdad AD Saude

*Alhmdllh!!! Alhmdllh!!!! Alhmdllh!!!!*Shirin bada tallafin Kudi ga  wasu Marayun dake Cikin Qaramar Hukumar Bindawa Wan...
12/04/2024

*Alhmdllh!!! Alhmdllh!!!! Alhmdllh!!!!*

Shirin bada tallafin Kudi ga wasu Marayun dake Cikin Qaramar Hukumar Bindawa Wanda Gidauniyar Nan Ta Mutum Dan Mutumci *Hon.Ashiru Salisu jibawa* yagudana a farfajiyar filin wasan kwallon kafa nagarin Jibawa.

Taron ya kunshi bada tallafin dakuma jawo Hankalin Matasa akan susaka kishi dakuma nuna kauna Abisa Junan su dakuma Garuruwansu domin hakan shine xai Kara habbaka tattalin arzukin kasar dakuma zaman Lafiya atsakanin alumman,wannan kirane da shikanshi Jagoran Wannan Gidauniyar yagudanar lokacinda taron ke gudana.

Bugu da kari, Maigirma Dan Yusufan katsina Hakimin Bindawa Wanda Wanda yasamu wakilcin wakilinshi yayi marhabin da lale dasamun Nagartaccen Matashi,maikishin Alummar Qaramar Hukumar Bindawa Wanda yake kokarin ganin Alummar Qaramar Hukumar Bindawa sun Amfana da Dukiyar Shi,sannan wakili yayi Kira ga Sauran Alummah dasuyi koyi da *Hon.Ashiru Salisu* Jibawa domin Samun Irinsu Acikin Alummah bakaramar Nasara bace ga wannan Alqaryar.

Haka zalika daga Local Government,Maigirma Chairman na Qaramar Hukumar Bindawa *Alh.Badaru Abdullahi*Giremawa Wanda yasamu Wakilcin wakilinshi Sakataren Qaramar Hukumar.Yayi Godiya gami da jinjinawa Ga wannan jajirtaccen Matashin Sannan Yanuna goyonbayanshi Akan wannan Gidauniyar hasalima yadau alwashin Bada gudummuwarki Dari bisa Dari Don Ganin Alummah sun cigaba da amfanuwa da wannan Gidauniyar.

Daga Karshe Maigirma Chairman na Jamiyyar APC na Karamar Hukumar Bindawa Alh.Nuraddeen Da'u Bindawa Yayi jawabin godiya ga Daukacin Alummar Dasuka Rako Maigirma Hon.Ashiru Salisu jibawa sannan yayaba sosae da wannan hobbasa dayakeyi domin yasamu labarin Abubuwan Alkhairan da ya aikata kafin Zuwan wannan Rana ,sannan yayi kiraga Yan Siyasar Karamar Hukumar Bindawa dasu Yi koyi sanan su dauko tsari irin na wannan hazikin Matashin domin ta ire-iren wadannan Hanyoyin ne Alummar gari da karkarar Karamar Hukumar Bindawa zasu Amfana da Romon democaradiyyah.

Powered by
Ibrahim Kabir

Duk sanda zamuyi magana da Yan uwana Yan social media sai s**e hon din su shiru ce. Ku shirya duka mu koma crypto.
24/03/2024

Duk sanda zamuyi magana da Yan uwana Yan social media sai s**e hon din su shiru ce. Ku shirya duka mu koma crypto.

10/03/2024

Gobe Litinin Za'a fara Azumin watan Ramadan A kasar Saudiyyah

Allah Yabamu Ikon Taimakawa
10/03/2024

Allah Yabamu Ikon Taimakawa

HARYANXU DAE  BAMU MAKARABAH  DOMIN KUWA ASUSUN WANNAN KUNGIYAR ABUDE YAKE.Daga bisani Sakunan Mutane Yana ta sauka Asus...
10/03/2024

HARYANXU DAE BAMU MAKARABAH

DOMIN KUWA ASUSUN WANNAN KUNGIYAR ABUDE YAKE.

Daga bisani Sakunan Mutane Yana ta sauka Asusun wannan kungiya Abisa hakanne Kungiyar.Matasan Karamar Hukumar Bindawa watau"BINDAWA YOUTH AWARENESS FORUM"ke Mika sakon Godiyar ta ga daukacin Alummar Qaramar Hukumar Bindawa Abisa nuna kishi da Bada gudummuwoyinsu Don Taimakon Dan uwansu.muna Godiya Hakan nanuna Mana Cigaban da muke fata Yanata Kara Samuwa. Allah ubangiji Yaqara daga Darajar Bindawa da Alummar dake Cikin Tah yaqara Mana Son Junanmu,Yakuma kaudamana Kyashi,Hassada da Jinzafi Acikin lamurran mu na rayuwa.

Daga Karshe muna Addu'ar Allah yasakama Jagororin Wannan Gidauniyar da alkhairi yasa Hakan yaxama Sular Samun dace Garesu da Alummar musulmi Baki daya.

Address

Katsina

Telephone

+2347033901680

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Kabir Almustapah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim Kabir Almustapah:

Share