23/03/2025
Gwamnonin Najeriya sun roƙi Shugaba Tinubu kan ya daina turawa ƙananan hukumomi kuɗaɗen su kai tsaye duk da dai mun san doka ta sahale yin hakan, Inji su.
Ya kuke kallon wannan kamun ƙafar?
Source: Demokoradiya.