Muhammad Sadiq

Muhammad Sadiq H.E HAJIA FATIMA DIKKO RADDA WIFE OF THE EXECUTIVE GOVERNOR KATSINA STATE MEDIA ADVOCATE.

Gimbiyar Durbin Katsina
11/07/2026

Gimbiyar Durbin Katsina

If you educate a woman, you educate the nation 🥰
05/07/2026

If you educate a woman, you educate the nation 🥰

Zinariyar Gwagwaren Katsina Gimbiyar Durbin Katsina, Hakimin ManiGarkuwan masu bukata ta musamman a jihar Katsina mai gi...
04/07/2026

Zinariyar Gwagwaren Katsina
Gimbiyar Durbin Katsina, Hakimin Mani
Garkuwan masu bukata ta musamman a jihar Katsina mai girma matar gwamnan jihar Katsina hajia .

12/06/2026

Duk wanda ka ga ya daure ya roƙe ka, idan kana da hali ka bayar, domin ba ka sani ba ko Allah ne Ya turo shi domin Ya gwada karamci da tausayin ka. Kada ka raina taimako ko da kaɗan ne, domin wani lokaci ƙaramin abin da ka bayar shi ne babban abin da zai sauƙaƙa wa wani damuwa. Kuma abin da ka bayar saboda Allah ba zai taɓa ɓacewa ba, domin Allah Mai girma Ya yi alƙawarin saka wa masu kyautatawa da alheri mafi girma.

Mashaa Allah Congratulations Mrs Dikko Umaru, Fatima Dikko Radda
12/06/2026

Mashaa Allah
Congratulations Mrs Dikko Umaru, Fatima Dikko Radda

Address

Barhim Housing Estate
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share