RIGAR YANCI HAUSA TV

RIGAR YANCI HAUSA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from RIGAR YANCI HAUSA TV, TV Channel, NO. 18 Shagari low cost along Batsari Road katsina, Katsina.

Mai Ba Gwamnan Jihar Katsina Shawara na Musamman kan Aikin Duba Kananan Hukumomi, Hon. Lawal Rufa’i Safana, shi ne ya ja...
12/08/2026

Mai Ba Gwamnan Jihar Katsina Shawara na Musamman kan Aikin Duba Kananan Hukumomi, Hon. Lawal Rufa’i Safana, shi ne ya jagoranci kwamitin shirya babban taron kammala bikin Makon Dalibai na Jihar Katsina na 2026 da aka gudanar a ABU Zara.*

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIRRAJU'UN!!!!Allah yayima fitaccen mawakin siyasa Kosan waka rasuwa bayan fama da rashin lafiya....
02/08/2026

INNANILLAHI WA'INNA ILAHIRRAJU'UN!!!!

Allah yayima fitaccen mawakin siyasa Kosan waka rasuwa bayan fama da rashin lafiya. Allah jikansa da Rahma yasa aljanna ce makomarsa.

INEC ta amshi shaidar kammala karatun 'yan takarar Jam'iyyar APC (Bola Ahmad Tinubu) da abokin takararsa na Jam'iyyar AD...
02/08/2026

INEC ta amshi shaidar kammala karatun 'yan takarar Jam'iyyar APC (Bola Ahmad Tinubu) da abokin takararsa na Jam'iyyar ADC (Alhaji Atiku Abubakar).
Me zaku ce game da hakan???

02/08/2026

Yadda Gwamnatin Katsina ke tsoron Sen Yakubu Lado Dan marke Ko Allah basa tsoro haka..... Alhaji Halle Muazu

Dauda kahutu Rarara ya saki sabuwar waka wadda ke nuni da Malamin addinin musulunci kuma Dan siyasa Yake yanka a cikinta...
31/07/2026

Dauda kahutu Rarara ya saki sabuwar waka wadda ke nuni da Malamin addinin musulunci kuma Dan siyasa Yake yanka a cikinta, duk dai ba'aji ya k**a suna ba.
Me zakuce game da hakan???

Address

NO. 18 Shagari Low Cost Along Batsari Road Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RIGAR YANCI HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category