Kadarko Media Links

Kadarko Media Links Gaskiya da Amana Shine Jarin Mu

Kadarko TV kafar yada labarai da aka kafa domin samar da ingattatun

TARON ZAISAMU HALARTAR MAI GIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA MALAM UMMARU DIKKO RADDA PhD A madadin Kungiyar Tsaffin Dalibai h...
24/06/2025

TARON ZAISAMU HALARTAR MAI GIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA MALAM UMMARU DIKKO RADDA PhD

A madadin Kungiyar Tsaffin Dalibai hadin gwiwa Da Makarantar Koyon sana'o'i ta jahar Katsina KYCV Karkashin Jagorancin Engineer Kabir Abdullahi Kofar Soro Na farin cikin gayyatar Al'ummar Jahar Katsina zuwa wurin Shedar Bada kayayyakin Sana'a ga Dalibai 634 Da s**a samu horon sana'o'i daban daban Da Ake koyarwa a makarantar

Ana Kuma Kara Kira ga Dalibai Duk Wanda yasamu sakon gayyata Daya tabbatar da yazo Da mahaifinsa Ko Wani nashi Wanda Zai tsayamasa wurin Ansar kayan, Saboda Hukumar makarantar tayi tsari na Hana Saida Kaya ga wa'inda s**a amfana dasu

Hukumar makarantar KYCV tace Duk Wani Dalibi daya sake yasaida kayan Da Gwamnati tabashi to yasani Hukumar makarantar zata dauki mataki akansa Da Kuma Shi Wanda yasai kayan yasayi iska haka zalika Hukumar makarantar tayi Kira ga iyayen Yara Da su Saka Ido Dan ganin yaransu sunyi amfani da kayan ta hanyar Daya dace

Haka Kuma Hukumar makarantar Tanason Takara Fadawa Daliban Da zasu amfana Da kayan cewa Duk dalibin Da yasan bai samu kaso 70 Na zuwansa makaranta ba to yasani bashi basamun kayan Da Za'a Bama sauran daliban

Hukumar makarantar Takara dacewa Duk daliban Da s**a samu sakon Gayyatar zuwa karbar kayan su kasance cikin kayan makarantar su Watau (Uniform) a wurin Taron

Za'ayi Taron ne, A filin wasa Muhammadu Watau Karkanda

Ranar 2 July 2025
Karfe 10 Na safe

Anas Sulaiman kbai
Shugaban Kungiyar Tsaffin Dalibai Na KYCV

Kayataccen Gidan Abincin zamani na Nussey Restaurant Dake Gadar Sama ta GRA cikin Birnin Katsina Yana Kara godiya ga Abo...
11/06/2025

Kayataccen Gidan Abincin zamani na Nussey Restaurant Dake Gadar Sama ta GRA cikin Birnin Katsina Yana Kara godiya ga Abokan Huddarsa tare da kira ga sabbin abokan Hudda cewa kullum ana Kara tanadar muku abuwan da s**ayi dai dai da ra'ayin ku a cikin farashi Mai sauki da Rahusa

Wannan sakone Daga Manaja Hon Hamisu Tanimu Tanhajj

Gidauniyar Hon Musa Sada Ɗansadau ta tallafawa mutane dubu biyu da dari biyar (2500) da abinci Buda Baki a yau Juma'a Gi...
07/03/2025

Gidauniyar Hon Musa Sada Ɗansadau ta tallafawa mutane dubu biyu da dari biyar (2500) da abinci Buda Baki a yau Juma'a

Gidauniyar Hon Musa Sada Ɗansadau ta tallafawa masu karamin karfi Dake jinya Asibitin koyarwa Dake Katsina da Kuma Babbar asibitin Jahar katsina

A lokacin da yake jawabi a madadin Shugaban gidauniyar Malam Muhammad Shettima ya jinjinama Hon Ɗansadau kan namijin ƙoƙarin da yake wurin tallafawa masu karamin ƙarfi bama a cikin wannan watan na Ramadan kullum shi aikin shi kenan

Malam Muhammad Shettima yakara dacewa yanada kyau mutane masu hannu da shuni suyi koyi da wannan bawan Allah Kuma surika ziyartar asibitoci domin akwai mutane Dake bukatar taimako domin ataimaka musu

Bayan wannan Kiran da yayi yakara dacewa Insha Allah wannan gidauniyar zataci gaba da tallafawa mutanen harzuwa karshen watan Ramadan sannan Ɗansadau Foundation zata duba yuwuwar Daukar Dawainiyar wasu daga cikin marassa lafiya domin yimusu magana

Association of Katsina Youth Craft Village (KYCV)AlumniMuna Yabama wannan kokari na tsaftace Daukar dalibai da hukumar m...
04/02/2025

Association of Katsina Youth Craft Village (KYCV)Alumni

Muna Yabama wannan kokari na tsaftace Daukar dalibai da hukumar makarantar KYCV take kokarin yi karkashin Shugaban makarantar Alhaji Kabir Abdullahi K/soro

Kungiyar Tsofin Dalibai karkashin jagorancin Anas Sulaiman Kbai sun nuna Jin dadin su matuka akan salon Daukar dalibai Wanda a tarihin makarantar ba'a taba yiba sai a wannan lokacin

Hukumar tace duk mai bukata shiga makarantar ya tuntubi wakilin (CDO) na yankin shi da aka fi sani da community development officer domin nuna sha'awar shi ga Neman takardar shiga makarantar (form) domin cikawa

A lokutan baya an siyasantar da Daukar Dalibai a makarantar duba da duk Wanda yake ganin ya isa a gwamnati waya kawai zaikira yace gayanan yaturo abada Admissions Koda kuwa gurbin Daukan yacika Kuma dole hakan yakasance saboda a zauna lafiya

Wata rana Kungiya ta zauna da Shugaban makarantar Dan samun Hanyoyin da za'abi domin magance wannan matsalar shine ya tabbatar mana da wannan hanyar har yakara mana dacewa zasubi ka'idar koyarwa adadin kayan Aikin da suke dasu adadin daliban da zasu Dauka domin anaso kowane Dalibi ya gane Abinda yazo koyo yayin da yake Dakin koyon Aikin sa

Muna kira da babbar murya ga Hukumar da akabama Daukar daliban ne su Sani anbasu ne domin suke da alhakin hakan sune kusa da Al'umma su s**asan mutanan Dake suke Shugaban ta suyi Adalci wurin Daukar dalibannan kada susa son Rai s**awo Wanda keda hanya Koda baya bukata,

A yi kokari akawo Wanda yakeson Abun ba Wanda akeso yayi ba ta wannan hanyar ce kadai za'a iya samun abunda akeso

Sule Dudu Kofar Marusa
PRO
For
Chairman Association of Katsina Youth Craft Village Alumni (KYCV)

*Government Girls' Technical and Commercial College, Charanchi Celebrates Inaugural Speech and Prize Giving Day and Qur'...
31/07/2024

*Government Girls' Technical and Commercial College, Charanchi Celebrates Inaugural Speech and Prize Giving Day and Qur'anic Graduation Ceremony*

Yesterday, July 30th, 2024, marked a historic day for Government Girls' Technical and Commercial College, Charanchi (GGTCC Charanchi), as the institution hosted its maiden Speech and Prize Giving Day and Qur'anic Graduation Ceremony. The event was graced by Her Excellency, Hajiya Fatima Dikko Radda, Wife of the Executive Governor of Katsina State, and other distinguished guests.

The ceremony aimed to celebrate the school's remarkable achievements during the 2023/2024 academic session, honor students, staff, and stakeholders, and create a lasting legacy. The presence of prominent women, including Hajiya Fatima Dikko Radda, Hajiya Zainab Musa Musawa, and Hajiya Karima Abdulkarim, served as a source of inspiration for the students.

The event was expertly anchored by Aliyu Nasir Kankara, Public Relations Officer of the Katsina State Science and Technical Education Board, who ensured a seamless and engaging program.

In his opening remarks, the Executive Secretary of Katsina State Science and Technical Education Board expressed gratitude to the Charanchi community for their unwavering support. He also thanked His Excellency, Malam Dikko Umar Radda, PhD, for his commitment to quality education in the state.

College Principal, Hajiya Zainab A. Muhammad highlighted the school's achievements and requested additional support from the government, particularly in trade workshops, transportation, staff quarters, and resources.

The students of GGTCC Charanchi showcased their talents with an inciting drama, a thought-provoking speech, and a spectacular dance, entertaining and enlightening the audience. Their performances demonstrated their creativity, confidence, and skills, making the event even more memorable.

Hajiya Hasiya M. Nassarawa, former Principal of the College, congratulated the students on their achievements and encouraged them to always invoke the fear of God in all their undertakings. Her words of wisdom and guidance resonated with the students and guests alike.

In response, Her Excellency, Hajiya Fatima Dikko Radda, donated ₦1,000,000 to the college and pledged her support in addressing the school's transportation needs. She also assured the college of conveying their requests to the Executive Governor.

Other dignitaries, including the Honourable Commissioner for Basic and Secondary Education, Hajiya Zainab Musa Musawa, and CP Rabi'u Ladodo, rtd., offered congratulatory messages, words of wisdom, and appreciation for the support received.

The Chairman, Principals' Forum for the Schools and Colleges under the Board, expressed his heartfelt gratitude to the current administration under the able leadership of Malam Dikko Umar Radda for the overwhelming attention and unwavering support they have received. He noted that this support has yielded the desired results and praised the administration's commitment to education.

Notable community leaders and elders played significant roles in making the event a success. Honourable Lawal Isah Kuraye, Member representing Charanchi Constituency in Katsina State House of Assembly, served as the Chairman of the Occasion. Honourable Ibrahim Sani Koda, Executive Chairman of Charanchi Local Government Council, co-hosted the event. Alhaji Abashe Abdulƙadir, Sarkin Shanun Katsina, District Head of Charanchi, and Royal Father of the Day, brought his wealth of experience and wisdom to the ceremony. Sarkin Kurayen Katsina, District Head of Kuraye (represented by Alhaji Isah Sama'ila), added his valuable insights and support to the event.

These community leaders and elders encouraged the students, especially the graduands, to build on the good habits, skills, and knowledge acquired in the college. They also expressed gratitude to the high-calibre personalities present and praised the students, teachers, and guests for their outstanding contributions.

The event featured prize and award presentations to deserving students, teachers, and guests, acknowledging their outstanding contributions.

Shuwagabannin Jam'iyar PDP a Najeriya suna ansar umarnin jam'iyar APC ne Dan haka mu bazamu lamintaba Inji Dr Mustapha M...
07/07/2024

Shuwagabannin Jam'iyar PDP a Najeriya suna ansar umarnin jam'iyar APC ne Dan haka mu bazamu lamintaba Inji Dr Mustapha M Inuwa

A lokacin da yake jawabi a wurin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyar a Jahar katsina bangaren PDP Mai jama'a a yau 07 July 2024 ofishin kamfen din Atiku na 2023

Dr Mustapha M Inuwa yace mutane su kwantar da hankalisu bazai yuwuba su zuba ido mutum Daya yace shine mutumin da zai zabi mutanan da zasu shugabanci jami'iya kusan mutum Dubu bakwai da Wani abu afadin Jahar katsina Dan haka daganan zuwa 27 ga wannan watan da Ake ciki za asan inda aka dosa

Dan haka mutane sukoma su samu wa'inda suke wakilta su fadamusu s**ara kwantar da hankalin su jam'iyar PDP a Jahar katsina tananan Daram Kuma zasuyi nasara da izinin Allah

Shima Anashin jawabin Shugaban kwamitin da aka daurama alhakin yadda za'a bincika yadda tsarin Saida forms din Congress Hon Salisu Uli yace bayan binciken su akan yadda aka boye forms din anan katsina, kwamitin yayi takakkiya har Abuja zuwa ofishin jam'iyar PDPn Dake da mazauni a wadata plaza sunje chanma Basu samu kowa ba cikin shuwagabannin Jam'iyar Amma kafin subaro wurin sun zanta da Yan jaridu Dan fadamusu halin da jam'iyar PDPn take ciki tun daga Jaha har kasar

Salisu Uli yakara dacewa bayan bullar labarin abunda ke wakana a kafafen yadda labarai saiga Kiran Daya daga cikin shugabanni Yana Neman sasanci yaza'ayi haka

Salisu Uli yabashi ansa dacewa duk wata hanya dazamu nemi ayimana adalci munbi Amma anata mana yawo da hankali shiyasa mukabi ta wannan hanya daga karshe de an tabbatar musu da cewa za'azo a cigaba da sayar form kamar yadda doka ta tanada

wannan shine makasudin wannan taro Kuma duk sadda Wani abu yakara tasowa zamu kira ku Dan Kuji inda aka kwana

Babbar jam'iyyar adawa  ta PDP a jihar katsina Mai anfani da sunan PDP dayace, ta gudnar da taron manema labarai da kuma...
26/05/2024

Babbar jam'iyyar adawa ta PDP a jihar katsina Mai anfani da sunan PDP dayace, ta gudnar da taron manema labarai da kuma mabiyanta na kananan hukumomi, taron mai taken PDP dayace ya gudana'ne a babban ofishin jigon Jam'iyyar PDP a jihar katsina dr Mustapha Muhammad Inuwa.

Taron Ya gudana ne a shiyoyin Katsina, Daura da Kuma Funtua a yau lahadi 26 May 2024

Dayake jawabi shugaban taron Sanata Umar Ibrahim tsauri, yace wannan taron taro ne na shiyya ukku wato shiyyar funtua da daura dakuma katsina, kuma manufar taron shine jadda dawa Al'umma cewar PDP a jihar katsina daya ba biyu ba, ba zasu zuba ido ba wasu tsirarun mutane wa'inda ba Al'umma bane gabansu, suzo suna Saida mutane mutane a lokacin zabe

Shima anasa biyanin Tsohon Shugaban jam'iyar PDP Hon Salisu Uli, yace lokaci yawuce da zasubar wasu tsiraru su rika juya jam'iyyar babu gaira babu sabas, sannan wannan zama na kara karfafawa yayan jam'iyyar PDP guiwa ne dasu mike tsaye wajan fidda shuwagabannin jam'iyyah da Kansu bawai su bari a zaba masu ba.

Shikuwa Aminu musa karofi Anashi jawabin yace lallai PDP daya ce, kuma da yardar Allah za'aga anfanin kokarin gyaran da ake kai tun'a zaben game gari na shuwagabannin jam'iyyar.

Bayan jawabin na Aminu Shekarau a wajan taron, ankuma bada damar yin tanbayoyi ga shuwagabannin taron ,inda kuma akai musu tanbayar s**a bada ansa dai-dai da Abinda aka tanbayesu.

Taron yasamu halartar Sanata Umar Tsauri, Aminu Maye Jibia, Alhaji Isah Ahmed Ame, Alhaji Dahiru Mani, Salisu Uli, da yakubu Suleman Tsanni , da matashin Dan siyasa Hon, Aminu Musa Karofi Aminun shekarau da Sauran manya manyan baki daga Sassa daban-daban.

01/03/2023

Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya sanar da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023 da kuri'a miliyan 8,794,726.

Tsohon matainmakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ne ke biye masa da kuri'u miliyan 6,984,520.

Sai kuma dan takarar jam'iyyar Labour, Peter Obi wanda ya samu kuri'a miliyan 6,101,533.

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ne ya zo na hudu da kuri'u miliyan 1,496,687.

02/01/2023

Hon.Hadi Sirika,ya Jaddada da Babbar Murya, Cewar Dari bisa Dari,Kuriar shi ta Dr.Dikko Umar Radda ce (Gwagwaren Katsina) 'Dan-Amana' bisa Amana.

31/12/2022

Sako daga

Shugaban karamar hukumar katsina
Alh. Aminu Ashiru kofar sauri

Wajen gangamin yakin Neman Zaben Dan takarar gwamnan jahar katsina karkashin Tutar Jam'iyyar APC Dr. Dikko Umar Radda Gwagwaren Katsina 'Dan-Amana'

31/12/2022

Ina Kananan da Manya-Manyan Yan kasuwa kukasance damu a Taron CEO's Round Table Wanda za ayi a garin Katsina

Address

Katsina

Telephone

+2348035562339

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kadarko Media Links posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kadarko Media Links:

Share