Khalifah Sheikh Kabeer Ɗandume

Khalifah Sheikh Kabeer Ɗandume شكرا لكم باتباعنا🙏🙏

30/09/2024
Idan Bamu Yi Hakuri Da Junan Mu Ba, To Tun Muna Fada Da Junan Mu Mu Sasanta A Cikin Gida Wata Rana A Waje Sasanta Mu Za'...
05/06/2024

Idan Bamu Yi Hakuri Da Junan Mu Ba, To Tun Muna Fada Da Junan Mu Mu Sasanta A Cikin Gida Wata Rana A Waje Sasanta Mu Za'a Yi

~ Hon. Sayyid Dahal Ameen Khaleel

✍️

سادات الأمة💞Ruhi Ɗaya, Jiki Ne Ya Bambanta ✔️
20/04/2024

سادات الأمة💞

Ruhi Ɗaya, Jiki Ne Ya Bambanta ✔️

Amintacciyar Biyayya Ga Sheikh Khaleelullahi Shine Son Sheikh Abdullahi.Sayyid Abdullahi Kabir Khalilawa ✍️Muna Taya Ɗau...
28/10/2023

Amintacciyar Biyayya Ga Sheikh Khaleelullahi Shine Son Sheikh Abdullahi.
Sayyid Abdullahi Kabir Khalilawa ✍️

Muna Taya Ɗaukacin Al'ummar Ɗandume Murnar Zagayen Mauludin Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam Na Islamiyyu, Wanda Zai Gudana Ranar Lahadi Mai Zowa In Sha Allah ✔️

Allah Ya Tabbatar Da Alkhairi A Cikin Lamuran Waɗanda S**a Miƙa Wuya Ga Makarantun Su Don Su Tsira Kuma Su Tseratar Da Mahaifan Su Gabarin Shafar Azaba Saboda Mutuwa A Kan Jahilci🙏🙏🙏🙏

✍️

A Taron Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam Da Ya Gudana Safiyar Asabar A Nan Hadharar Sheikh I...
15/10/2023

A Taron Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam Da Ya Gudana Safiyar Asabar A Nan Hadharar Sheikh Ibrahimal Khaleel Dandum,e Katsina, Nijeriya.
Allah Ya Maimaita Mana Muga Na Ɓaɗoɗa Lafiya Kamar Yanda Muka Ga Na Bana Ko Ma Fiye Ameen🙏🙏

✍️

صباح العسل و الورود و العيون 🥰اللهم صل علي سيدنا محمد الفاتح لما أغلق و الخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي إلي على ...
07/10/2023

صباح العسل و الورود و العيون 🥰
اللهم صل علي سيدنا محمد الفاتح لما أغلق و الخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق و الهادي إلي على آله حق قدره و مقداره العظيم 🙏
#خليلاوا✍️

Save The Date🗓️Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja 🙏🙏 ✍️
03/10/2023

Save The Date🗓️
Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja 🙏🙏
✍️

Abin Alfaharin Mahaifi Dole Ɗan Kirki Yayi Alfahari Da Shi 💯Ina Alfahari Da Kai Ya Barhama🥰 ✍️
03/10/2023

Abin Alfaharin Mahaifi Dole Ɗan Kirki Yayi Alfahari Da Shi 💯
Ina Alfahari Da Kai Ya Barhama🥰
✍️

Alhamdu Lillah 🙏An Maye Gurbin Mauludin Ansaru Da Aka Tsara Za'a Yi Yau Da Diwanin Kwana, Sakamakon Mashi'a Ta Ubangiji,...
30/09/2023

Alhamdu Lillah 🙏
An Maye Gurbin Mauludin Ansaru Da Aka Tsara Za'a Yi Yau Da Diwanin Kwana, Sakamakon Mashi'a Ta Ubangiji, In Sha Allah Gobe Za'a Gabatar Da Taron Mauludin.
Allah Ya Karɓi Ayyukan Mu Baki Ɗaya Ameen🙏
✍️

Address

Khalilawa Street
Katsina

Telephone

+2349166020990

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifah Sheikh Kabeer Ɗandume posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share