
11/08/2025
Da dumi'dumi: Shugaba Tinubu bashi da lafiya yana kwance baya iya fita Ofishin sa.
Kungiyar binciken 'yan jaridu ta duniya ICIR tace Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na kwance ba lafiya wanda har ta kai ga likitocin sa sun bayarda shawara da fitar dashi kasar waje domin jinya
Sai dai fadar shugaban kasa ta karyata batun inda tace shugaban yana lafiya ya zabi ya yi aiki ne kawai daga gida.