20/11/2025
*** Darul Qur'an katsina State ***
KAMMALA HADDAN QUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBA BILKISU BASHIR IRON BABA
Alhamdulillah!
A Ranar juma'a 14th November wannan daliba ta kammala hardar qur'ani Mai girma gaban iyayen ta da malamai da s**a samu halartar wannan taro
Taron ya samu halattan manyan baki da makaranta qur'ani da malamai.
Hukumar makaranta
23-05-1447
14-11-2025