Wonderful Friends Ingawa

Wonderful Friends Ingawa Alhamdulillah Ala kulli halin �

30/03/2026

Bayanin hon Aleeyu Yusuf Wallio-ngw kenan akan shugabanci 💃

30/03/2026

Kai Tsaye Kungiyar wonderful friends ingawa Tayima Honorable Aleeyu Yusuf Wallio-ngw Tambaya a akan shugabanci. Idan Allah Ya Bashi Dama

30/03/2026

Kai Tsaye Kungiyar wonderful friends ingawa Tayima Honorable Aleeyu Yusuf Wallio-ngw Tambaya a akan ilimi idan Allah Ya Bashi Dama wane tsari yake dashi

Allah yajikanta da rahama Ameen 🙏
29/03/2026

Allah yajikanta da rahama Ameen 🙏

Ɗan tsohon gwamnan, Bello El-Rufai ne ya tabbatar da rasuwar dattijuwar mai suna Hajiya Umma El-rufai.

Ƙarin bayani - https://trib.al/nokmWQE

29/03/2026

Wannan qungiya ta shiga meeting da Hon Aleeyu Yusuf Wallio-ngw yanzu Allah yasa a gama lafiya

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!Kungiyar Wonderful Friends Ingawa na farin cikin sanar da al’umma cewa za ta gudanar da muh...
28/03/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Kungiyar Wonderful Friends Ingawa na farin cikin sanar da al’umma cewa za ta gudanar da muhimmiyar ganawa tare da Aleeyu Yusuf Wallio-ngw domin tattauna hanyoyin kawo cigaba ga matasa da al’umma baki ɗaya.
Rana: 29/03/2026
Wuri: Gidan Hon. Aleeyu Yusuf Wallio-ngw
Manufar Zaman:
Tattauna cigaban matasa
Samar da hanyoyin ayyukan yi
Ƙarfafa haɗin kai a tsakanin al’umma
Wannan wani babban mataki ne na kawo cigaba a yankinmu, kuma muna fatan alheri da nasara.
Wonderful Friends Ingawa
Domin Cigaban Al’umma

27/03/2026

After years of being told directly and indirectly that he did not belong, Ibrahim (Nigeria & University of Cape Town, 2026) applied once more, this time, to the MRF, not because the odds had changed, but because he chose to believe his story mattered.

Being deaf did not become a barrier to belonging. It became a reminder of what leadership rooted in dignity, equality, and integrity actually demands.

Read Ibrahim’s story from the link below:
https://www.mandelarhodes.org/news-impact/stories/a-journey-of-doubt-struggles-and-inclusion


27/03/2026

Sanarwa daga Kungiyar Wonderful Friends Ingawa.

Kungiyar Wonderful Friends na farin cikin bayyana goyon bayanta da kuma sha’awarta na yin zama na musamman da Mai Girma Aleeyu Yusuf Wallio-ngw
Manufofin wannan kungiya sun haɗa da:
Baiwa ɗan takara shawara mai amfani kan hanyoyin da zai kawo ci gaba idan ya samu dama.
Taimakawa al’umma da inganta rayuwar jama’a.
Haɓaka ci gaban gari ta hanyar haɗin kai da kyawawan tsare-tsare.
Muna da yakinin cewa haɗin gwiwa tsakanin mu da kai zai kawo alheri mai yawa ga al’umma baki ɗaya.
A madadin kungiyar, muna miƙa buƙatar wannan zama domin tattaunawa mai anfani, kuma muna fatan za ka karɓe mu hannu bibbiyu.
Muna maraba da amsa daga gare ka, ranka ya daɗe.

Muna Fatan Zaka Amsamana Wannan Gayyatar

Maraba da Wonderful Friends! Assalamu alaikum! Mun buɗe wannan shafin ne domin haɗa kai da kawo cigaba a cikin Katsina d...
25/03/2026

Maraba da Wonderful Friends!
Assalamu alaikum!
Mun buɗe wannan shafin ne domin haɗa kai da kawo cigaba a cikin Katsina da duk fadin Najeriya.
Manufofin mu sun haɗa da:
Tallafawa matasa da al’umma – mu samar da ilimi, shawarwari, da dama masu amfani.
Bunkasa yankinmu kawo ayyuka da hanyoyi na cigaba a cikin Katsina.
Haɗa kai da mutane masu tunani iri ɗaya domin mu tattauna ra’ayoyi da dabaru na ci gaban kasa.
Bayar da bayani a fili kan al’amuran gwamnati, tsarin mulki, da abubuwan da s**a shafi jama’a.
Muna son ra’ayoyin ku, shawarwarin ku, da goyon bayan ku domin mu samu ci gaba tare.
Ku biyo mu, ku kasance tare da Wonderful Friends mu yi aiki don kyakkyawan makoma!

Address

INGAWA Sabon Gari
Katsina
822101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wonderful Friends Ingawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share