Engineer Umar

08/12/2025

*Tambaya*

Wacce sallar Nafila ce Annabi (SAW) ya fi yawan yi akai-akai ?

   💯
01/12/2025

💯


30/11/2025

Nagartattun mutane suna iya mantawa da komai, amma ban da alheri, Domin  Alheri yakan wanzu ya yi dashe cikin tatacciyar...
25/11/2025

Nagartattun mutane suna iya mantawa da komai, amma ban da alheri, Domin Alheri yakan wanzu ya yi dashe cikin tatacciyar zuciya, madalla da wanda yake dasa alheri a tsakanin sa da mutane, domin tsarkin zuciya tabbas wani tsarine da Allah yake bawa wanda yaso a cikin bayinsa

Ya ubangiji ka kara mana tsarkin zuciya da san aikata alkhairi 🙏

Ya Allah, grant us the ability to reach Ramadan
24/11/2025

Ya Allah, grant us the ability to reach Ramadan

22/11/2025

Ruhinka zai sami hanyar komawa gida. Ka yi imani, ka yi addu'a kuma ka nemi gafarar Allah.

21/11/2025

*Tambayoyi*

A cikin wane wata ne Aka Haifi Annabi Muhammad (saw) ?

It's
21/11/2025

It's

Alhamdulillah:- Dr Zakir Naik Babban Malamin Addinin Musulunci Ya Sami Ingantacciyar Lafiya Bayan Rashin Lafiya Da Ya Yi...
20/11/2025

Alhamdulillah:- Dr Zakir Naik Babban Malamin Addinin Musulunci Ya Sami Ingantacciyar Lafiya Bayan Rashin Lafiya Da Ya Yi Fama Da Ita Har Ta Kai An Kwantar Da Shi A Asibiti.
Haka Nan Malamin Yi Wa Musulmai Wata Bushara Cewa Musulunci Zai Ci Gaba Mamaye Duniya. Allah Ya Ƙara Wa Annabi Daraja.
Ku yi following ɗin Engineer Umar domin samun ingantattun Posting Na Addinin Musulunci Masu gamsarwa

Alhamdulillah:- Dr Zakir Naik , the great Islamic scholar, has recovered after a long illness that led to his hospitalization.
The scholar also gave Muslims good news that Islam will continue to dominate the world. May Allah increase the honor of the Prophet.
Follow Engineer Umar for more authentic and satisfying Islamic posts

الحمد لله: Dr Zakir Naik ، العالم الإسلامي الجليل، بعد صراع طويل مع المرض استلزم دخوله المستشفى.
كما بشر العالم المسلمين بأن الإسلام سيبقى سيد العالم. رحم الله رسوله الكريم.
تابعوا Engineer Umar لمزيد من المنشورات الإسلامية الصادقة والمفيدة.

19/11/2025

Wane Annabi Ne Ke Magana Da Dabbobi ?

18/11/2025

Dr Abdullahi Usman Gadon Kaya

14/11/2025

Yau Take Juma'a Kada Ka Manta Da Yin Salati Ga Annabi Muhammad ﷺ 💗

Address

Kusada
Katsina

Telephone

+2347014007177

Website

https://youtube.com/@dailyduasandhadiths?si=Q4GoPBIp8JXBYII9, https://www.instagram

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engineer Umar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share