Usman Hassan Tsagero

Usman Hassan Tsagero Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usman Hassan Tsagero, Media, Tsagero, Rimi LGA, Katsina.

24/08/2026
👋🏼 𝐅𝐈𝐑𝐒𝐓 𝐆𝐀𝐌𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐅𝐈𝐑𝐒𝐓 𝐌𝐀𝐍𝐈𝐓𝐀 💙❤️5️⃣Raphinha delivers with a brace and spiderman celeb 🕸️🇧🇷Anthony Gordon with two assi...
23/08/2026

👋🏼 𝐅𝐈𝐑𝐒𝐓 𝐆𝐀𝐌𝐄 𝐀𝐍𝐃 𝐅𝐈𝐑𝐒𝐓 𝐌𝐀𝐍𝐈𝐓𝐀 💙❤️5️⃣

Raphinha delivers with a brace and spiderman celeb 🕸️🇧🇷

Anthony Gordon with two assists, Adeyemi debut goal 🍿🎶

Fermín López beautiful brace after his recent injury 2️⃣😁

Who’s been your 𝐌𝐚𝐧 𝐨𝐟 𝐭𝐡𝐞 𝐌𝐚𝐭𝐜𝐡? ⚡️

FRSC SCREENING UPDATEIf you applied for the Federal Road Safety Corps (FRSC) recruitment, kindly visit the nearest FRSC ...
21/08/2026

FRSC SCREENING UPDATE

If you applied for the Federal Road Safety Corps (FRSC) recruitment, kindly visit the nearest FRSC office in your state or location and make inquiries about your screening centre.

Please share this information with other applicants so no one misses out. If you have already confirmed your screening centre, kindly share your state/location in the comments to help others. 🇳🇬

20/08/2026

’a

The Nigeria Agricultural Quarantine Service (NAQS) has officially closed the application portal for its ongoing recruitm...
12/08/2026

The Nigeria Agricultural Quarantine Service (NAQS) has officially closed the application portal for its ongoing recruitment exercise.

We are sincerely grateful to the hundreds of thousands of Nigerians who showed interest in serving our nation through the Service. The overwhelming response demonstrates the confidence and trust placed in the Service and the commitment of our youth to national development.

The infographic below provides a snapshot of the recruitment exercise, highlighting key statistics from the application process.

We appreciate the patience and understanding of applicants, particularly during the period of high traffic experienced on the recruitment portal.

The next stages of the recruitment process will be communicated only through the official NAQS communication channels. Applicants are advised to remain vigilant and disregard misinformation or messages from unauthorized individuals or platforms.

Signed:
ACG. Issaka Ahmed
Director, Human Resources
For: Comptroller General

🇳🇬 Prayer for Nigeria 🤲O Allah, bless Nigeria with lasting peace and security.Protect our soldiers, police officers, and...
11/08/2026

🇳🇬 Prayer for Nigeria 🤲

O Allah, bless Nigeria with lasting peace and security.

Protect our soldiers, police officers, and all security personnel. Keep every family safe, comfort those affected by violence, and guide our leaders with wisdom, justice, and sincerity.

May fear be replaced with peace, hatred with unity, and hardship with hope.

Ameen Ya Rabbal 'Alameen. 🤍🇳🇬

IDAN MUNA SON GYARA, MU FARA GYARA KANMU.Ba za mu iya gyara al’umma ba, alhali muna ƙin gyara kanmu.Ba za mu iya neman g...
08/08/2026

IDAN MUNA SON GYARA, MU FARA GYARA KANMU.

Ba za mu iya gyara al’umma ba, alhali muna ƙin gyara kanmu.
Ba za mu iya neman gaskiya daga wasu ba, alhali mu ba ma yin gaskiya.
Ba za mu iya neman zaman lafiya a cikin al’umma ba, alhali zukatanmu cike suke da ƙiyayya da hassada.

Gyaran al’umma yana farawa ne daga gyaran mutum ɗaya.
Gyaran gida yana farawa daga gyaran iyaye.
Gyaran yara yana farawa daga kyakkyawan misali daga manya.

Saboda haka, kafin mu ce: “Ya kamata su canza,” mu tambayi kanmu:

Ni, me nake bukatar na canza?

Mu gyara imanimmu, halayenmu, maganganunmu, mu’amalarmu da mutane, da yadda muke mu’amala da mahaliccinmu

Idan kowa ya fara gyara kansa, al’umma za ta gyaru.
Allah ya bamu ikon gyara ya kuma gyara mana.

Amfanin Sada Zumunta (15)1. Sada zumunci umarni ne daga Allah Maɗaukakin Sarki.2. Zumunta Tana ƙara soyayya da ƙauna tsa...
07/08/2026

Amfanin Sada Zumunta (15)

1. Sada zumunci umarni ne daga Allah Maɗaukakin Sarki.
2. Zumunta Tana ƙara soyayya da ƙauna tsakanin ’yan uwa.
3. Zumunta Tana kawo albarka a rayuwa.
4. Zumunta Tana sa Allah Ya yarda da bawa.
5. Zumuta Tana ƙara tsawon rai da yalwar arziki da izinin Allah, kamar yadda ya zo a hadisi.
6. Zumuta Tana kawar da gaba da ƙiyayya.
7. Zumunta Tana ƙarfafa haɗin kai a cikin iyali da al’umma.
8. Zymunta Tana sauƙaƙa taimakon juna a lokacin buƙata.
9. Zumunta Tana sa mutum ya sami kyakkyawan suna.
10. Zumunta Tana jawo addu’o’in alheri daga dangi.
11. Zumunta Tana rage yawan rikice-rikice tsakanin ’yan uwa.
12. Zumunta Tana ƙarfafa tausayi da jin ƙai.
13. Zumunta Tana zama sanadin samun rahamar Allah.
14. Zumunta Tana taimakawa wajen tarbiyyar yara cikin kyakkyawan yanayi.
15. Zumunta Tana zama sanadin samun lada mai girma a duniya da lahira.

Dalili daga Alƙur’ani:

﴿وَاتَّقُوا اللَّهَ الَّذِي تَسَاءَلُونَ بِهِ وَالْأَرْحَامَ﴾
“Ku ji tsoron Allah wanda kuke roƙon juna da Sunansa, kuma ku kiyaye zumunci.”
(Suratun Nisā’i: 1)

Dalili daga Hadisi:

An karɓo daga Abu Hurairah cewa Muhammad ﷺ ya ce:

“Duk wanda yake son a yalwata masa arzikinsa, kuma a tsawaita masa rayuwarsa, to ya sada zumunci.”
(Bukhari da Muslim)

Allah Ya sa mu kasance cikin masu kiyaye zumunci, Ya haɗa zukatanmu a kan alheri, Amin.

Yadda Ake Yin Du'a Kamar Yadda Manzon Allah ﷺ Ya Koya1. Ka fara da yabon Allah.Kafin ka roƙi Allah wani abu, ka fara da ...
05/08/2026

Yadda Ake Yin Du'a Kamar Yadda Manzon Allah ﷺ Ya Koya

1. Ka fara da yabon Allah.

Kafin ka roƙi Allah wani abu, ka fara da girmama Shi da yabonsa.

Ka ce:

"Alhamdulillāhi Rabbil-'Ālamīn"
(Dukkan yabo ya tabbata ga Allah, Ubangijin talikai.)

Sannan ka yabi Allah da kyawawan Sunayensa waɗanda s**a dace da abin da kake roƙa:

- Yā Ar-Raḥmān, Yā Ar-Raḥīm – idan kana neman rahama.

- Yā Al-Ghafūr, Yā At-Tawwāb – idan kana neman gafara da tuba.

- Yā Ar-Razzāq – idan kana neman arziki.

- Yā Ash-Shāfī – idan kana neman lafiya da waraka.

- Yā Al-Fattāḥ – idan kana roƙon Allah Ya buɗe maka ƙofofin alheri, Ya yaye maka matsaloli.

- Yā Al-Hādī – idan kana neman shiriya.

- Yā Al-Wahhāb – idan kana neman wata ni'ima ko kyauta daga Allah.

- Yā Al-Mujīb – Mai karɓar addu'o'i da amsa masu roƙo.

2. Ka yi salati ga Manzon Allah ﷺ.

Misali, ka ce:

"Allāhumma ṣalli wa sallim 'alā Nabiyyinā Muḥammad ﷺ."

(Ya Allah, Ka yi tsira da amincinka ga Annabinmu Muhammad ﷺ.)

3. Sannan ka roƙi Allah cikin ƙasƙantar da kai, ikhlasi, da cikakken yaƙini.

Ka roƙi Allah komai—babba ko ƙarami.

Ka bayyana buƙatarka dalla-dalla.

Idan kana so, ka maimaita addu'arka.

Ka tabbata a zuciyarka cewa Allah yana jin addu'arka, kuma Zai amsa ta a mafi kyawun lokaci da hanya mafi alheri.

4. Ka rufe addu'arka da yabon Allah da sake yin salati ga Annabi ﷺ.

Wannan yana daga cikin kyawawan ladubban addu'a da ke ƙara mata armashi da karɓuwa da izinin Allah.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi dukkan addu'o'inmu na gaskiya, Ya amsa mana da alheri a duniya da Lahira. Āmīn Yā Rabbal-'Ālamīn.

Usman Hassan Tsagero

Address

Tsagero, Rimi LGA
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Hassan Tsagero posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category