
07/07/2024
Alhamdulillahi Muna Godiya ga Allah da yabamu damar Raba Tallafin Takin Zamani Na Ruwa daga mai girma jagoran talakawa Dr Haruna Maiwada Sadaukin Kaita yabada takın (Organic liquid Fertilizer) ga Manoma (300) da s**afito daga kananan hukumomin Katsina, Agiwa, kaita, da dai sauransu.
Domin habbaka Noman da kuma Fatan samun yabonya mai kyau da Amfanin Gona.
Godiya ga Kamfanin MYM Chamecals Ltd da duk wanda ya taimaka wajen ganin an tallafi Al'ummar jihar Katsina dama Nijeriya baki daya.
Şako daga CEO maiwada global concept LTD Kirana ga wanda s**a Amfana da su daure Suyi amfani dashi Allah yabamu Damana mai Albarka