FARI ATI MEDIA TV

FARI ATI MEDIA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FARI ATI MEDIA TV, TV Channel, Katsina.

Yakamata Dan NigeriaYagane Cewa Wadannan ShuwagabanniNamu Mafi Yawanchin Su Ba Dan Neman Yanchin Ga   Talaka Suke Shugab...
17/11/2023

Yakamata Dan Nigeria
Yagane Cewa Wadannan Shuwagabanni
Namu Mafi Yawanchin Su Ba Dan Neman Yanchin Ga Talaka Suke
Shugabanci Ba
Kawae Dan Aljihunsu Da Ya'yansu
_______________/_________/________/
Tau wallahi mutashi Tsaye Yan Arewa
Mu kwaci Kanmu Daga Wannan Ganging Bauta Da Ake Mana
Zabe Ma idan Kayi Kuri'armu Bata Da Wani Anfani Savoda Wanda Muke Zaba bashi Ake Bamu Ba Kodama Ance Kaci
Za'a makaka Kutu Ace Ba Kaza ba Kaza Zasu Karbe Kujirar Su Bama Wanda Ransu Keso Bayan Sai Sun Gama Makama lauyoyi Kudade Tukun.

Anuna Ma karbin Iko Kai Keda Gaskiya Faa Su kwache Su Bama
Wanda Ransu Keso Yanxu Kaduba Man Wanda yake Wannan Sai kace.

Zayaji Tausan ka Yaima Wakil Chi
Nagari they're not.

Tau wallahi Mu Yan Arewa Bamu Tashi Tsaye In Ba Hakaba Abunda Zamu fuskanta Ma Nangaba Saiyafi Wannan ALLAH yasauke Bamu Fata.

Yanxu Kuduba munaji Munagani Noma yagagari Talaka.
Kewo Yagagari Talaka.
Karatu Yagagari Talaka.
Aikin Yi Nagartartun Yagagari Talaka.
Abunci Wannan Namu nayau Yana Nema Yagagari Talaka.
____________/________/In So far____
Yanada Kyau ace Tsaro wannan ma Shine Abunda yake Zamman Mamu kalubale Yadace A maki Tsaye Kansa Ansamu anyi.
Fixed out Nashi Shima Gashinan.
Kullim Ne Sai an kashe Sai An Sace
Sai an Kwashe Amai Damu Kamar dabbobi Suwa Ake kashewa Mu Yan Arewa.

Shiyasa Idan Naduba Yanayin yanda governor katsina Dr Umar Dikko Radda Yafara taka Rawar Gani kan yaga ankokari kan Matasalar Tsaron Nan Chikin ikon Allah aga Ansamu Saukin, Sauran Gwamnoni ALLAH yasa suyi koyi Da Salon Daya Dauko Suma Muna Masu Fatan alkairi.

Daga Muhammad white
Katsina State Nigeria.

Munamaku Fatan alkairi Aniyarku ALLAH yabaku ikon Aiwatar Da ita Lami lafiya
11/10/2023

Munamaku Fatan alkairi
Aniyarku ALLAH yabaku ikon Aiwatar Da ita
Lami lafiya

Gwamna Raɗɗa ya kashe Naira miliyan 7,800 domin yaki da yan ta'adda a Katsina Karin bayani: https://bit.https
27/09/2023

Gwamna Raɗɗa ya kashe Naira miliyan 7,800 domin yaki da yan ta'adda a Katsina

Karin bayani: https://bit.https

26/09/2023

Munagodiya

ALLAH yataka Riko Mai Gida ALLAH yasa albarka Alhaji Mani Tafi Tsaye munamaka Fatan alkairi
10/09/2023

ALLAH yataka Riko Mai Gida ALLAH yasa albarka Alhaji Mani Tafi Tsaye munamaka Fatan alkairi

Mai Girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya sa hannu kan dokar da za ta ba da damar a kafa Cibiyar da...
07/09/2023

Mai Girma Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD ya sa hannu kan dokar da za ta ba da damar a kafa Cibiyar da za ta taimaka a inganta tsaron jihar Katsina mai suna 'Katsina Community Watch Corp'.

Mai Girma Gwamnan ya yi hakan ne da nufin kara inganta tsaron rayuka da dukiyoyin al'ummar jihar Katsina ta hanyar amfani da matasa da al'ummomin da s**a san lungu da sako na inda balahirar tsaro ke wakana, irin abin da Bahaushe ke cewa 'da dan gari, a kan ci gari''. Wannan Cibiya za ta hada hannu da jami'an tsaro domin kara zage damtse wajen fatattakar 'yan ta'adda da tabbatar da ingancin tsaro da zaman lafiya a lungu da sako na jihar Katsina.

FARI ATI MEDIA TV

Ayayin Da Ake jimamin Babban Malamin Sunnah sheikh Abubakar Gero Kenan ALLAH yasa Ya huta Yakansa Da Gafara Ameeen sunma...
06/09/2023

Ayayin Da Ake jimamin Babban Malamin Sunnah sheikh Abubakar Gero Kenan ALLAH yasa Ya huta Yakansa Da Gafara Ameeen sunma Ameen Dan kuyi Masa Addua Malamai

Munyi Babban Rashi sosai ALLAH yajiman malam

Munyi Babban Rashi sosai ALLAH yajiman malam
06/09/2023

Munyi Babban Rashi sosai ALLAH yajiman malam

05/09/2023

So Togo
Should be Next target on
Camaroo

Meye Ra'ayin Ku Dangane Da wannan juyin juya Hali Da wannan Africa Ta Dauka Na Mulkin Soja

Address

Katsina

Telephone

+2348161426468

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when FARI ATI MEDIA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to FARI ATI MEDIA TV:

Share

Category