ITV madubin al'umma

ITV madubin al'umma Sahihan labarai | Sharhin siyasa | Al'amuran yau da kullum. Muryar gaskiya, madubin al'umma

ATIKU NE YA JAGORANCI KARYA TATTALIN ARZIKIN NIGERIA A ZAMANIN OBASANJO.  Zamanin mulkin obasanjo shine zamani mafi muni...
21/08/2026

ATIKU NE YA JAGORANCI KARYA TATTALIN ARZIKIN NIGERIA A ZAMANIN OBASANJO.

Zamanin mulkin obasanjo shine zamani mafi muni na karya tattalin arzikin Nigeria wannan halin da Nigeria take ciki a yau wani sak**akone na abinda Su atiku s**ayi a zamaninsu. Daga 1999-2007.

A zamanin mulkin obasanjo atiku ne shugaban kwamitin gwanjon Mayan kaddarorin Nigeria ciki hadda Mayan kamfanoni, akallah ansaida Manyan kaddarori da Mayan kamfanoni 145 karkashin jagorancin atiku abubakar Wanda hakan ya haifarwa Nigeria koma baya da karancin ayyukan yi da talauci. Kuma abin haushi inyamurai ne atiku yadinga saidama kadarorinmu na Nigeria.

Wanda ya jagoranci rusa goben Nigeria a shekarun baya shine kuke tunanin zai maida tallafin mai don Cetonku

BAMA BUƘATAR TINUBU YA SAKE TSAYAWA TAKARA‎Wannan mutumin da kuke gani sunan sa "Reverend Matthew Ndagoso. Shine babban ...
05/08/2026

BAMA BUƘATAR TINUBU YA SAKE TSAYAWA TAKARA
‎Wannan mutumin da kuke gani sunan sa "Reverend Matthew Ndagoso. Shine babban Pastor ɗin da ya jagoranci Pastocin Nigeria zuwa fadar shugaban ƙasa inda s**a tattauna LIVE duniya tana gani. Matsayin su iri ɗaya ne da Sheikh Yahaya Jingir. Bambancin shine shi Reverend Father ne a Catholic Church ɓangaren addinin Christianity, shi kuma Sheikh Yahaya Jingir jagoran Izala ne a addinin musulunci👌.A gurguje ba wani dogon zance, shi wannan Reverend Matthew Ndagoso ɗin shine ya karanto baki ɗaya saƙon da ƙungiyar Pastocin suke son isarwa shugaban ƙasa. Tunda ya fara karanto saƙon su zuwa ga Tinubu babu inda s**a nemi alfarma ko bayyana tumasanci na ƙin Allah ko son zuciya. Cikin abinda ya karanto wanda na gani da ido na kuma na saurara a cikin hirar akwai waɗannan abubuwan; (D turanci yayi maganganun sa amma da Hausa zan rubuta don ka fahimta):
‎
‎💢Na farko ya faɗawa Tinubu cewa "ka ji tsoron Allah saboda talakawan ƙasa su na cikin wahala sak**akon yunwa da tsadar rayuwa.

‎💢Na biyu ya faɗawa Tinubu cewa "Su na son shugaban ƙasa ya cire hannun sa sannan ya fita daga cikin duk wata harka da ta shafi dokokin da shari'ar ƙasa ta tanada.

‎💢Na uku sun faɗawa Tinubu cewa "Ya fitar da hannun sa kan harkokin da s**a shafi ma'aikatar zaɓe saboda a yiwa kowa adalcin ƙuri'ar da ya zaɓa a zaɓe mai zuwa.

‎💢Na huɗu sun faɗawa Tinubu cewa "Nigeria babu tsaro mutane suna cikin fargaba da tashin hankali saboda haka wajibin shugaban ƙasa ne ya samarwa da 'yan ƙasar sa tsaro da zaman lafiya". Saɗara ta ƙarshe da ya rufe magana da ita shi ne "You can't expect polite meeting when the nation is bleeding".👌
‎
‎In summary waɗancan sune baki ɗaya saƙon da ƙungiyar Pastocin Nigeria s**a isarwa shugaban ƙasa ba wani dogon zance. Babu wani maganar Musulim-Musulim ticket ko Christian-Christian Ticket. Ba maganar addini ba ce ta kaisu ko maganar gina musu COCI ko ɗakin bauta. Ba maganar su na goyon bayan halin da ƙasa ta ce ciki maganar tumasanci ko son zuciya. Magana ce da ta shafi ƙasa wadda kowa da kowa yake da haƙƙin a yi masa adalci. Wannan kaɗai ya isa ya sa ka gane cewa addini daban sannan sanin ya k**ata ma daban. Addini tsakanin ka ne da ubangijin da kake bautawa, sanin ya k**ata kuma tsakanin ka da mutanen da kake hulɗa da su ne. Matuƙar baka iya faɗawa shugaban ka gaskiya a lokacin da zaluncin sa ya kai gejin da ya wuce kima, na rantse da Allah duk addinin ka baka da gurbi a shinfiɗar Manzon Allah SAW. Karnuka suna fi ka daraja a wurin Allah matuƙar son zuciyar ka ya zarce tsoron Allah nk ko kai ka yankewa ƙasa cibiya👌. Ban ce babu malaman mu na Musulunci waɗanda ba zasu iya yin haka ba a Nigeria, amma kai ka auna da kanka ka hango wanda kake tunanin zai iya danne kwaɗayi da son zuciyar sa wajen wakiltar al'umma ya faɗawa Tinubu irin waɗannan maganganun kai tsaye k**ar wannan Pastorn. Kawai ka faɗawa kanka gaskiya bama buƙatar ji daga gare ka.🙏
‎
‎Salisu Yakubu RN RNT

05/08/2026

Zara'ilu ya shammaci baba waigi

Kungiyar dattawan cristocin arewa sunyi abinda ya dace, sauran kungiyar dattawan musulmi
05/08/2026

Kungiyar dattawan cristocin arewa sunyi abinda ya dace, sauran kungiyar dattawan musulmi

🔴 LABARIN GAGGAWA: Maza sun yi ƙaranci a faɗin duniya.An ce Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta fitar da rahoton yawan jama'...
04/08/2026

🔴 LABARIN GAGGAWA: Maza sun yi ƙaranci a faɗin duniya.

An ce Majalisar Ɗinkin Duniya (UN) ta fitar da rahoton yawan jama'a na rubu'in farko na shekarar 2025.

An ce akwai mutane biliyan 7.8 a doron ƙasa.
Mata = biliyan 5.6
Maza = biliyan 2.2

Saboda haka, an ce UN ta shawarci mata da su riƙa mu'amala da maza cikin mutuntawa, domin daga cikin maza biliyan 2.2:
Biliyan 1 sun riga sun yi aure.
Miliyan 130 suna gidan yari
Miliyan 70 suna fama da matsalolin lafiyar ƙwaƙwalwa da wasu cututtuka.

Wannan yana nufin cewa akwai kusan maza biliyan 1 ne kawai da ake ganin suna iya yin aure.

Daga cikin wannan biliyan ɗin kuwa:

Kashi 56% ba su da aikin yi.
Kashi 3% 'yan luwadi ne.
Kashi 1% firistocin Katolika ne.
Kashi 10% uba ne ko kuma 'yan uwa na kusa.
Kashi 30% sun haura shekara 65.

Don haka, ya ku mata ko kuna da aure ko ba ku da shi—ku mutunta maza.

An ce akwai ƙarancin maza a faɗin duniya. Ku kula! 😂😂

Cire abu daya da baka so acikin wannan plate din
04/08/2026

Cire abu daya da baka so acikin wannan plate din

03/08/2026

TAKOBIN SIHIRI EPISODE 2

03/08/2026

Rara yaba malam Pantami hakuri cikin wata sabuwar waka mai k**a da lallashi

Sanata rufa'i hanga ya fice daga jamaiyyar NDC ya kwankwaso bayan zargin anci amanarsa!Mezakuce bisa wannan matakin ?
03/08/2026

Sanata rufa'i hanga ya fice daga jamaiyyar NDC ya kwankwaso bayan zargin anci amanarsa!

Mezakuce bisa wannan matakin ?

Banda karya idan kasan ka kashe wannan kudin kafadamana shekarar da ka kashesu a comment section
03/08/2026

Banda karya idan kasan ka kashe wannan kudin kafadamana shekarar da ka kashesu a comment section

Address

Northern
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ITV madubin al'umma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share