Gatarin Gobe.

Gatarin Gobe. “Sometimes the smallest step in the right direction ends up being the biggest step of your life.”

19/08/2026

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Ko kashi ka ruko ka tunkari office din Alhaji Ummaru UM Naiya wlh sai ya saurareka ya share maka hawaye. Amma bada gashi...
25/07/2026

Ko kashi ka ruko ka tunkari office din Alhaji Ummaru UM Naiya wlh sai ya saurareka ya share maka hawaye. Amma bada gashi ba duk wanda maigirma gwamna malam Dikko Umar Radda ya bama mukayi wlh basu ganuwa. Idan ka dawo gida tun daga Friday,Saturday,Sunday D.A.G cikin ganawa yake da qungiyoyi da al,umma. Amma saura baka ganin kowa a kofar gidan shi.

Miyasa wasu daga cikin magoya bayan Apc sukeso a chanja wasu daga cikin yan takarkarin da aka zaba
07/07/2026

Miyasa wasu daga cikin magoya bayan Apc sukeso a chanja wasu daga cikin yan takarkarin da aka zaba

Sweet Couples 💕

07/07/2026

Allah duk abinda yafi zama alkhairi a zaben 2027 Allah ka tabbatar mana dashi ka bamu zaman lafiya mai dorewa ameen.

06/02/2026

Dole mu maida wasu gida muyi sabon zubi.

Katsina central
Reps
Majalissa
Duk sun gaza Dr. Dikko Umaru Radda Muna bukatar chanji.

24/01/2026

Idan kana bayan Abba kadanna 1 Idan Kana bayan Kwankwaso danna 2

Address

Katsina
820101

Telephone

+2347082444927

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gatarin Gobe. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share