Nigeria/ Nijar

Nigeria/ Nijar Babu abinda yafi zaman lafiya dadi mu hada kammu tare da addu'a Allah ya bamu zaman lfy mai dorewa.

04/07/2025

Follow to Follow

Yanamu yanamu ku taho group WhatsApp
04/07/2025

Yanamu yanamu ku taho group WhatsApp

15/12/2023

Ku saurari jawabin shugaban kasar soji na nijar

Tsohon Minister mai amfani wanda ta dalilinsa akwai muhimman abubuwa da ya dakile.Misali: Kawo Saukin kira, rage farashi...
15/08/2023

Tsohon Minister mai amfani wanda ta dalilinsa akwai muhimman abubuwa da ya dakile.
Misali: Kawo Saukin kira, rage farashin data, ya kawo na,urar da take hana kutse ga masu binciken asusun mutane da dakilesu, ta dalilin sa an samu saukin hackers masu kutse wajen gano bayanan sirrin mutum.
Ka gama lfy malam.

Fitaccen mai wasan barkwancin nan kuma mawaki dan kasar Mali wato Muhammad Nantoume wanda aka fi sani da Grand M, yayin ...
15/08/2023

Fitaccen mai wasan barkwancin nan kuma mawaki dan kasar Mali wato Muhammad Nantoume wanda aka fi sani da Grand M, yayin sallar Jumma'a na yau a masallacin Al-Sheriff da ke birnin Qudus na Jerusalem.😇

Za a iya cewa har yanzu tsugune ba ta ƙare wa ‘yan Najeriya ba, game da matsalar tattalin arziki da suke fuskanta.Wannan...
15/08/2023

Za a iya cewa har yanzu tsugune ba ta ƙare wa ‘yan Najeriya ba, game da matsalar tattalin arziki da suke fuskanta.

Wannan kuwa ya biyo bayan tashin farashin da ake fuskanta na dalar Amurka wanda ke ƙara ta’azzara abubuwa a Najeriya.

Kusan farashin komai a ƙasar ya ta’allaƙa ne da farashin dala, saboda kusan komai shigar mata da shi take daga ƙasashen ƙetare.

Hakan ya haifar da jita-jita cewa farashin man fetur da ake siyarwa a naira 617 a yanzu zai ƙara tashi

Alamu Sun nuna makiya Allah yahudawan yamma basu samu nasarar ganin sun hada rikici da kisan rayuka a tsakanin nijar da ...
15/08/2023

Alamu Sun nuna makiya Allah yahudawan yamma basu samu nasarar ganin sun hada rikici da kisan rayuka a tsakanin nijar da Nigeria ba.
In sha Allah khairan.

Allah ka tabbatar da sasanci da fahimtar juna ga ziyarar da shehunan mu malaman mu s**a kai a nijar domin ganin an cimma...
15/08/2023

Allah ka tabbatar da sasanci da fahimtar juna ga ziyarar da shehunan mu malaman mu s**a kai a nijar domin ganin an cimma matsaya akan wannan makircin yahudawan da ya kunno kai. Ameen

Mun bude wannan group domin haskama Al,ummar Nigeria da Nijar illar yaqar juna domin akwai kasuwanci da auratayya a tsak...
15/08/2023

Mun bude wannan group domin haskama Al,ummar Nigeria da Nijar illar yaqar juna domin akwai kasuwanci da auratayya a tsakanin mu.

Address

Katsina

Telephone

+2347082444927

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigeria/ Nijar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share