Jakadiya

Jakadiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jakadiya, News & Media Website, Katsina.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana al’ummar Hausa a matsayin wani babban  ginshikin ci gaban Najeriya, yana mai ...
26/08/2026

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana al’ummar Hausa a matsayin wani babban ginshikin ci gaban Najeriya, yana mai cewa ba za a taba mantawa da gudummawar da s**a bayar wajen ci gaban ƙasar ba.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar, Felix Morka, ya bayyana cewa rahotannin da ke yawo dangane da bayun jita-jita ne.
25/08/2026

Sakataren yada labarai na jam’iyyar, Felix Morka, ya bayyana cewa rahotannin da ke yawo dangane da bayun jita-jita ne.

Rahotanni dai sun yi ta yawo a kafafen sadarwa na zamani cewa, kimanin malamai 500 daga Arewacin Najeriya sun goyi bayan...
25/08/2026

Rahotanni dai sun yi ta yawo a kafafen sadarwa na zamani cewa, kimanin malamai 500 daga Arewacin Najeriya sun goyi bayan tazarcen Tinubu.

Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC,  Peter Obi ya ce saboda rashin kyakkyawan tsarin tafiyar da ribar da aka samu...
24/08/2026

Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NDC, Peter Obi ya ce saboda rashin kyakkyawan tsarin tafiyar da ribar da aka samu sakamakon cire tallafin man fetur daga gwamnatin Tinubu, wannan kaɗai, bai kamata ya zama dalilin da za mayar da tallafin ba.

A ganinku matasa nawa za a raba wa nera miliyan 600 idan za a basu jari?
24/08/2026

A ganinku matasa nawa za a raba wa nera miliyan 600 idan za a basu jari?

Dan takarar gwamnan jihar Katsina a jam'iyyar ADC, Sanata Ahmad Babba Kaita ya ce duk wanda bai goyon bayan dawo da tall...
24/08/2026

Dan takarar gwamnan jihar Katsina a jam'iyyar ADC, Sanata Ahmad Babba Kaita ya ce duk wanda bai goyon bayan dawo da tallafin man fetur makiyin talakkan Najeriya.

Abdulaziz Yari wanda shi ne Darakta Janar na yakin neman zaben Tinubu a 2027, ya bayyana haka ne a Abuja a gaban magoya ...
24/08/2026

Abdulaziz Yari wanda shi ne Darakta Janar na yakin neman zaben Tinubu a 2027, ya bayyana haka ne a Abuja a gaban magoya baya bayan sun taru don yi masa sannu da zuwa daga wata tafiya da yayi.

Saidai Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce har yanzu yana nan akan ra'ayinsa na takarar Muslim-Muslim a Najeriya.
24/08/2026

Saidai Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce har yanzu yana nan akan ra'ayinsa na takarar Muslim-Muslim a Najeriya.

Sheikh Musa Asadussunah ya ce ba shugabanni ba ne matsalar Najeriya,  talakawa ne ya kamata su canja halayensu.📷Rariya
24/08/2026

Sheikh Musa Asadussunah ya ce ba shugabanni ba ne matsalar Najeriya, talakawa ne ya kamata su canja halayensu.

📷Rariya

Najeriya za ta koma baya a fannin tattalin arziki idan aka dawo da tallafin man fetur - Gwamnatin Najeriya.
24/08/2026

Najeriya za ta koma baya a fannin tattalin arziki idan aka dawo da tallafin man fetur - Gwamnatin Najeriya.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jakadiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share