Al'ƙur'ani Abokin Rayuwa

Al'ƙur'ani Abokin Rayuwa Anbude wannan shafin ne domin aringa kawo abubuwan da s**a shafi al'ƙur'ani dama rayuwa baki daya♥️.

16/03/2025

Zuwa yanzu Saukar Alƙur'ani nawa kuka samu damar yi a wannan wata Mai Alfarma na Ramadan?

12/03/2025

Wace aya ce tafi kowacce tsayi acikin alqur'ani!!!?

10/03/2025

SUNAYEN WUTA GUDA BAKWAI.
-
"Sunayen wuta guda bakwai waɗanda s**a tabbata a cikin Alƙur'ani mai tsarki"
-
"Wuta tana da sunaye har guda bakwai wacce kowane mai laifi akwai kalar da ake azabtar dashi da ita"
-
✨Jahannama.
✨Huɗamah.
✨Saƙara.
✨Jaheem.
✨Laza.
✨Sa'ira.
✨Hawuya.
-
"Haƙiƙa duk wanda aka nesantar dashi daga wuta, aka sakashi a aljannah, to haƙiƙa ya rabauta"
-
Allah ta'ala kayi mana tsari da wuta kowace iri ce, Ameen.

Abin kunya ne katashi agaban allah baka iya karanta al-qur-ani ba.
12/12/2023

Abin kunya ne katashi agaban allah baka iya karanta al-qur-ani ba.

YA Allah ka qarawa malam imani da shekaru masu al bar ka
12/12/2023

YA Allah ka qarawa malam imani da shekaru masu al bar ka

12/12/2023

In sha allah zamu shiga aljanna.

12/12/2023

💓💓

26/11/2023

Alhamdulillah

Fallow me on tiktok
18/11/2023

Fallow me on tiktok

Check out ɗalibinilimi3053's video.

" Yan Uwa Mu Cigaba DA Sanya Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungun Acikin Addu'a "😢RahmatuLlahi Alaik 🙏💔😭
18/11/2023

" Yan Uwa Mu Cigaba DA Sanya Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungun Acikin Addu'a "😢

RahmatuLlahi Alaik 🙏💔😭

Address

Behind Nakowa's House
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'ƙur'ani Abokin Rayuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share