27/09/2025
Manzon Allah {ﷺ} Yace: "A soka wa ɗayan ku ƙusa ta baƙin ƙarfe (a kansa) yafi masa alheri da ya taɓa Macen da ba ta halatta gare shi ba:
Inna Lillahi wa Inna ilaihi RAJIUN 😭😭😭
Muryar faɗakarwa daga qur’ani da hadisi, ilimi, natsuwa da nasiha don samun shiriya daga Allah. 💙💙
Katsina
Be the first to know and let us send you an email when Kare Hawaye Initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.