Majigin Hausa TV

Majigin Hausa TV Multimedia Services

Aci shinkafa
09/04/2025

Aci shinkafa

07/04/2025

Duk inda kaga abinci kaci kawai 😆

04/04/2025

Innalillahi wa'inna ilayhi raji'un. Yanzu nake ganin sanarwar Allah yayiwa Dr rasuwa. Ubangiji Allah ya jiƙansa ya gafarta masa.

Allah Ya gafartawa Dr Idris Abdulazeez Dutsen Tanshi.

Allah Ya karɓi kyawawan ayyukansa.

Allah Ya gafarta masa kurakurensa.

Allah Ya bashi Al-Jannatul Firdaus.

Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyuum.

03/04/2025

Yadda aka k*she mana yan'uwa a jihar Edo

01/04/2025

Assalam'alaikum!
Barka da safiya, jaruman da s**a fita neman halak malak Ya Allah ka agaza musu cikin nemansu

Yanzu Yanzu Karfe 2:45 PM An k**a Barayin waya Akan Titin Centre hotel Kusa da Gidan man A.A Rano KanoWannan Shi ne Adai...
31/03/2025

Yanzu Yanzu Karfe 2:45 PM An k**a Barayin waya Akan Titin Centre hotel Kusa da Gidan man A.A Rano Kano

Wannan Shi ne Adaidaita Sahun da Barayin wayar suke Amfani da shi wajan Kwacen Wayoyin Jama.a A Karshe dai Mutane Sun Kunnawa Adaidaita Sahun wuta

A inda Matuka Babur din a daidaita shun suke Hannu Jami.an Tsoro

31/03/2025

Alhamdulillah! Barka da sallah, muna fatan Allah Ya amshi ibadun da muka gabatar a watan Ramadan, Ya gafarta mana kurakurenmu Ya sa muna cikin bayan da aka 'yanta zuwa Aljanna.

Mun dawo In Shaa Allah bakin aiki kuma, Allah yayi mana jagora ya cika mana burinmu da muka sa a gaba.

Aameen Ya Hayyu Ya Qayyum

16/02/2025

Bana goyon bayan abin da ta yi, amma wallahi da yawa matan da s**a shiga garari mazansu ne sila. Wani Namijin da zarar ya ji gari ya yi masa zafi sai ya gudu ya bar Iyalinsa cikin musiba da bala'i ko sata zasu yi su ci abinci ya rage nasu!

Wata shari'ar Iyali sai a lahira!

09/02/2025

Duk runtsi, duk wuya, duk tashin hankalin da za'ayi kwara ka hana cikinka abinci daka rasa data a wayarka indai a Nigeria kake 😆

An samu wani gwani ya wake Y America daga comment section 🤣🤣🤣🤣

Zabi baitin daya fi dadi

Address

Katsina
08211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majigin Hausa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share