02/05/2025
Allah yace. idan zakuyi sallah.
1 Kuwanke fuskar ku.
2 kuwanke hannayen ku zuwa guiwa.
3 ku shafi kawunan ku.
4 kuwanke qafafuwa zuwa idon qafa.
Wata ayar sai yace.
1 Tsaya kamar yadda aka umarceka.
2 da duk Wanda ya tuba tare da kai.
3 Kada ka tsallake iyaka.
Minene tunani ka ga duk Wanda yake
1 qwalqwale kunne.
2 shaqa runwa da fecewa.
3 kurkure baki.
Shin ko katabayin tunani gameda aiyukan da Allah yayi umarni.
Da aiyukan da ba Allah yayi umarni ayisu ba .
Ya kamata kafara banbance tsakanin umarni Allah da Kuma umarni wanin Allah.
Tabbas umarni Allah addini ne.
Tabbas umarni wanin Allah ba addini ba ne.