19/07/2025
🕌LIVE MUHADARAH 🕌
Mai taken : HANYOYIN SAMUN NASARA A ZAMANTAKEWAR AURE
Mai Gabatarwa:
Dr. SALEH SA'IDU KHALIFAH
Tare da Allarramma
BADAMASI ABDULLAHI GUSAU
Wuri: DAGA MASSALLACIN JUMA'A NA ZUMA VILLAGE, OPPOSITE ZUMA ROCK NIGER STATE.
Allah ya anfanar damu
25/01/1447
19/07/2025
A Taya mu yadawa 🤲🤲
✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA DURUMI FCT ABUJA