Crypto Graduate

Crypto Graduate Content Creator👑|
Web3 Researcher🔍| Data Analyst 📉📈| Crypto Trader🧑‍🔧 /Web3 Alpha Hunter✈️ /Airdrop Hunter /Yapping

Kada Ka Rasa Wallet ɗinka!📩> Yana da muhimmanci ka rubuta seed phrase ɗinka a takarda ba a wayar salula ba.⚠️ Idan ka ra...
29/07/2025

Kada Ka Rasa Wallet ɗinka!
📩

> Yana da muhimmanci ka rubuta seed phrase ɗinka a takarda ba a wayar salula ba.

⚠️ Idan ka rasa seed phrase = ka rasa dukiya!

Ka ajiye lafiyarka & kudinka.
, Padlock with seed phrase note

28/07/2025

Information yanada tasiri a DEX yau naga ikon Allah,from $5k to $188k+ in 2 hr a Arbitrum Chain.
🤔

🧠 Crypto na Farko: Menene Wallet?Wallet shine inda ake ajiye crypto kamar banki ne.👜 Ana da wallet biyu:✅ Hot Wallet (On...
28/07/2025

🧠 Crypto na Farko: Menene Wallet?
Wallet shine inda ake ajiye crypto kamar banki ne.
👜 Ana da wallet biyu:
✅ Hot Wallet (Online)
✅ Cold Wallet (Offline)

Ka fi amfani da wanne?
🔁 Share da wanda bai san ba!

🧠 Crypto Gajeren IlimiMenene Blockchain?Wani babban littafi ne da babu wanda ke iya goge tarihi.Ana amfani da shi wajen ...
28/07/2025

🧠 Crypto Gajeren Ilimi
Menene Blockchain?

Wani babban littafi ne da babu wanda ke iya goge tarihi.

Ana amfani da shi wajen tabbatar da amintaccen musayar kudi.

💡 Ina fatan ka fahimta.
🔁 Share domin wani ya amfana.

Address

Bakin Junction, Katoge
Katsina
823101

Telephone

+2348108035331

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crypto Graduate posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Crypto Graduate:

Share