Jeebson Zone Hausa

Jeebson Zone Hausa Jarida lamba daya da zata rika kawo maku labaran Real madrid zallah 👑👑👑

06/11/2025

Alvaro Carerras Vs Salah👏👏

🚨🗣️🇳🇬Mikel Obi: "Dalilin da yasa mutane s**a zabi Ronaldo akan Messi shine saboda Ronaldo ya fi tsayi, yana da tsoka, ku...
06/11/2025

🚨🗣️🇳🇬Mikel Obi: "Dalilin da yasa mutane s**a zabi Ronaldo akan Messi shine saboda Ronaldo ya fi tsayi, yana da tsoka, kuma kyakkyawa ne. Amma a fannin kwallon kafa, bai ma kusanci Manyan 'Yan Wasa 20 mafi Girma a Tarihi ba. Kowa ya san wannan amma muna tsoron faɗin sa ko kuma idan ka faɗa, za su kira shi maganar ƙiyayya."

Mu 'yan Nijeriya mutane ne masu wayo da hazaka, ban san daga inda wannan ɗan'uwa ya fito ba gaskiya. Ta yaya za ka ce CR7 baya cikin manyan 'yan wasa 20 mafi kyau?
toh suwaye mutum ashirin din!🤷

Wazai faɗa mana wannan tsarin wane Club ne Haka a yanxu👇🤭😂😂
06/11/2025

Wazai faɗa mana wannan tsarin wane Club ne Haka a yanxu👇🤭😂😂

A gaban su muka dauki Champion na 9A gaban su muka dauki Champion na 10A gaban su muka dauki Champion na 11A gaban su mu...
06/11/2025

A gaban su muka dauki Champion na 9
A gaban su muka dauki Champion na 10
A gaban su muka dauki Champion na 11
A gaban su muka dauki Champion na 12
A gaban su muka dauki Champion na 13
A gaban su muka dauki Champion na 14
A gaban su muka dauki Champion na 15

A gaban su zamu dauki Champion na 30 ma insha Allah suna gani📌👀

06/11/2025

50k followers,Alhamdulillah
Yau ina farin ciki,ina ma kowa fatan Alkairi🙏

Kalla kai, kaji jan kunnen da nake maka😲       Kai amma idan ya tabbata tana bibiyar Mbappe sai mun bita har gida mun ma...
06/11/2025

Kalla kai, kaji jan kunnen da nake maka😲

Kai amma idan ya tabbata tana bibiyar Mbappe sai mun bita har gida mun mata rashin mutunci.

50,000 FOLLOWERS! 🤍🔥⤵Alhamdulillah 🙏 Na cika mabiya 50K a Facebook!Na gode ƙwarai da ƙaunar ku da goyon bayan ku 💪Ku ne ...
06/11/2025

50,000 FOLLOWERS! 🤍🔥⤵
Alhamdulillah 🙏 Na cika mabiya 50K a Facebook!
Na gode ƙwarai da ƙaunar ku da goyon bayan ku 💪
Ku ne ƙarfin guiwana! 💯

Zan ci gaba da kawo muku sabbin labaran kwallon ƙafa na Real madrid,da yin nazari da bidiyo musamman kan ƙungiyar da muke so sosai REAL MADRID

za kuga na saka Najib Dan Madrid maimakon fagen wasanni to ina son canxawa ne xuwa haka saboda tabbatar da kungiyar da nake suporting💞💞💞

🚨 Wanene ke da kakar wasa mafi kyau a halin yanzu? 🤔Mbappe                   Haaland                 Kane💞💞
06/11/2025

🚨 Wanene ke da kakar wasa mafi kyau a halin yanzu? 🤔

Mbappe Haaland Kane

💞💞

06/11/2025

RONALDINHO YA MAIDA MARTANI GA SERGIO RAMOS KUMA YA KARE YAMAL!! WUTA TA TASHI!! 😱🚨💣 Bayan Sergio Ramos ya fitar da garg...
06/11/2025

RONALDINHO YA MAIDA MARTANI GA SERGIO RAMOS KUMA YA KARE YAMAL!! WUTA TA TASHI!! 😱🚨

💣 Bayan Sergio Ramos ya fitar da gargaɗi ga Yamal yana cewa “da ina cikin El Clásico (wato wasan Barcelona da Real Madrid), da bai rinka yin surutu haka ba,” sai fitaccen ɗan wasan Brazil Ronaldinho bai ji daɗin wannan maganar ba, ya mayar masa da martani kamar haka:

🗣️“Ni ina tare da ƙungiyata, ina goyon bayan lamineyamal10. Wannan ne halin da ake bukata! Kai kuma sergioramos, duk lokacin da muka yi wasa, kai a ƙasa kake ƙarewa kana kallona ina wucewa... Gaisuwa ga magoya bayan Barça 🔴🔵”

— Ronaldinho Gaucho 🇧🇷

Ku zo mu mayar Masa da Martaniana⤵

Ya zura Kwallayen sa guda 2 kuma ya bada taimako a ƙara guda 1😅Ya maida Makwabta kamar Xender🚀    Ea... Attasa Attasa At...
06/11/2025

Ya zura Kwallayen sa guda 2 kuma ya bada taimako a ƙara guda 1😅
Ya maida Makwabta kamar Xender🚀
Ea... Attasa Attasa Attasaaaa😂

Address

Katsina

Telephone

+2349071215592

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jeebson Zone Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share