Najib Dan Madrid

Najib Dan Madrid Najib Dan Madrid ⚽ | Football Reels
Hausa Reactions, and English ,Highlights & Analysis 🎥

Real Madrid ta fara shirin wasan da za ta yi da AlavésEnglish⤵⤵Real Madrid has started preparing for the match against A...
12/12/2025

Real Madrid ta fara shirin wasan da za ta yi da Alavés

English⤵⤵

Real Madrid has started preparing for the match against Alavés.

---

Asslm.Alkm. yan uwa brkn ku da yamma zuwa gobe In sha Allahu xan fara videos na comedy amma na kwallo irin wannan da kuk...
12/12/2025

Asslm.Alkm. yan uwa brkn ku da yamma zuwa gobe In sha Allahu xan fara videos na comedy amma na kwallo irin wannan da kuka gani na kwallon kafa ne,

fatan xa ku bani goyon baya da like da share Nagode🙏🙏

Cikakkiyar ma’anar halin da Real Madrid ke ciki kenan; har Güler ya zama shi ne yake rike Haaland a yayin bugun kusurwa....
12/12/2025

Cikakkiyar ma’anar halin da Real Madrid ke ciki kenan; har Güler ya zama shi ne yake rike Haaland a yayin bugun kusurwa.

Ɗan wasa mai tsayin 1.75 yana ƙoƙarin tsayar da tanki mai tsayin 1.95… Duk da haka, Güler ya tsaya daram: ba tsoro, ba takura, kuma da gacin kulob a gaba.

Idan akwai hoto guda da zai taƙaita wahalar da madrid ta sha to wannan ne 🙏



English

The perfect definition of Real Madrid’s current situation is that Güler has to mark Haaland on a corner.

A 1.75m player trying to stop a 1.95m tank… Even so, there was Güler: fearless, confident, and defending the badge with pride.

If there is one image that sums up the chaos, injuries, improvisation, and the battle Real Madrid went through… it’s this one.

Erling Haaland: “Jude yaro ne nagari sosai, ina kewar yin wasa da shi.”Haaland ya bayyana cewa yana kewar yin wasa tare ...
12/12/2025

Erling Haaland: “Jude yaro ne nagari sosai, ina kewar yin wasa da shi.”Haaland ya bayyana cewa yana kewar yin wasa tare da Bellingham.

---

English

Erling Haaland: “Jude is such a good boy, I miss playing with him.”
The Norwegian admitted that he misses playing with Bellingham.

---

Jurgen Klopp, Álvaro Arbeloa da Zinedine Zidane su ne manyan zaɓuɓɓukan da Real Madrid ke dubawa. Idan ƙungiyar bata yi ...
12/12/2025

Jurgen Klopp, Álvaro Arbeloa da Zinedine Zidane su ne manyan zaɓuɓɓukan da Real Madrid ke dubawa. Idan ƙungiyar bata yi nasara ba a ranar Lahadi, za a yanke hukunci.🙏

English

Jurgen Klopp, Álvaro Arbeloa, and Zinedine Zidane are the three options Real Madrid is considering. If the team does not win this Sunday, a decision will be made.

---

Wasan da zai yanke makomar Xabi Alonso a Real Madrid.EnglishThe match that will decide Xabi Alonso’s future at Real Madr...
12/12/2025

Wasan da zai yanke makomar Xabi Alonso a Real Madrid.

English

The match that will decide Xabi Alonso’s future at Real Madrid.

---

🚨🚨 CIKAKKEN HUKUNCI A HUKUMANCE!⤵⤵An kammala Matchday 6, ga yadda teburin da matsayi na zagayen farko (fase de Liga) na ...
12/12/2025

🚨🚨 CIKAKKEN HUKUNCI A HUKUMANCE!⤵⤵

An kammala Matchday 6, ga yadda teburin da matsayi na zagayen farko (fase de Liga) na Champions League ya kasance. 🏆🔥

Real Madrid tana a matsayi na bakwai, wanda ke nufin cewa — a halin yanzu — mun SAMU SHIGA zuwa zagayen 16 na farko.

Fans din madrid ku matso kusa💪🏽🤍👑

English

🚨🚨 COMPLETELY OFFICIAL!

Matchday 6 is over, and this is how the Champions League league-phase standings look. 🏆🔥

Real Madrid sits in seventh place, which means that — for now — we are DIRECTLY QUALIFIED for the Round of 16.

Only the true MADRIDISTAS are here! 💪🏽🤍👑

---

🚨 Raúl Asencio: *“’Yan wasan Manchester City sun riƙe ni da Rudiger lokacin bugun  kusurwa a cikin akwati, kuma idan hak...
12/12/2025

🚨 Raúl Asencio: *“’Yan wasan Manchester City sun riƙe ni da Rudiger lokacin bugun kusurwa a cikin akwati, kuma idan hakan ta faru, ya kamata a ba da bugun fanareti.”

“Amma waɗannan hukuncin alkalai ne, dole mu mai da hankali kan wasanmu. A ƙarshe, hukuncin ba ya hannunmu, yana hannun alkalin wasa, a wani lokaci zai fifita abokin hamayya, wani lokaci kuma mu, amma mu dai mun mai da hankali kan abin da ya shafe mu kawai.”*

English

🚨 Raúl Asencio: *“Manchester City players held both me and Rudiger during the corner inside the box, and if that happens, it’s supposed to be a penalty.”

“But these are refereeing decisions, and we must stay focused on our football. In the end, it doesn’t depend on us; it depends on the referee. Sometimes he’ll be on the opponent’s side, sometimes on ours, but we must stay focused on our game and nothing else.”*

---

12/12/2025

Me karim Benzema ya fada dan gane da madri


Najib Dan Madrid

Shugaba, ko bai buga wasan ba! 😎🔥Kylian Mbappé bai ta6a ƙwallo ko na minti ɗaya ba a Matchday 6 na Champions League, amm...
12/12/2025

Shugaba, ko bai buga wasan ba! 😎🔥

Kylian Mbappé bai ta6a ƙwallo ko na minti ɗaya ba a Matchday 6 na Champions League, amma duk da haka har yanzu yana kan saman tebur a matsayin MAFI YAWAN MAI ZURA ƘWALLO a gasar. ⚽️

Ka yarda—MBAPPÉ SHI NE MAFI KYAU A DUNIYA!

English⤵⤵

A leader, even without playing! 😎🔥

Kylian Mbappé didn’t play a single minute in Champions League Matchday 6, yet he still remains firmly at the top as the tournament’s TOP GOALSCORER. 👑⚽️

Admit it—MBAPPÉ IS THE BEST IN THE WORLD!

---

Yayin da Jude Bellingham yake faɗuwa da shan kaye a hannun Manchester City a Champions, a ɗayan ɓangaren , ɗan'uwansa Jo...
12/12/2025

Yayin da Jude Bellingham yake faɗuwa da shan kaye a hannun Manchester City a Champions, a ɗayan ɓangaren , ɗan'uwansa Jobe shima yana fuskantar tasa bakar ranar: Borussia Dortmund ba ta iya samun nasara a kan Bodo ba.

’Yan uwa biyu.
Burinsu biyu sun karye a rana guda.
Zukata biyu da ke ɗaukar nauyin wannan wasa wanda kan ba da gudummuwa🙏.

Rana ce da dangin Bellingham ba za su taɓa mantawa da ita ba — rana cike da takaici da muguwar bakar fuskar ƙwallon ƙafa da kowa ke ƙoƙarin guje wa gani.

---

English

While Jude Bellingham was falling in defeat to Manchester City in the Champions League, on the other side of Europe, his brother Jobe was living his own nightmare: Borussia Dortmund couldn’t secure the win against Bodo.

Two brothers.
Two dreams shattered on the same day.
Two hearts carrying the weight of a sport that grants glory… but also hits without mercy.

A day the Bellingham family will never forget — marked by frustration and by that cruel side of football that no one ever wants to see.

🗣️ Karim Benzema: *“Shin Xabi Alonso ya kamata ya warware matsalolin haɗin kai a cikin ƙungiyar? A’a, ba zai iya yin kom...
12/12/2025

🗣️ Karim Benzema: *“Shin Xabi Alonso ya kamata ya warware matsalolin haɗin kai a cikin ƙungiyar? A’a, ba zai iya yin komai ba. Yana da manyan ’yan wasa, yana buga wasa da mafiya kyau. Daga ƙarshe dai, zaɓin yana hannun ’yan wasan...

Idan abokin wasanka ya fi ka, dole ka yarda. Matsalar ita ce idan wani bai iya yarda cewa wanda yake gefensa yana zura ƙwallo fiye da shi ba. Saboda haka kake samun matsala idan kana da manyan ’yan wasa 5 ko 6 a lokaci guda.

Kowa zai ba da gudummawa, kuma a ƙarshe, mai zura ƙwallo zai fi fice kaɗan daga sauran. Amma har yanzu yana buƙatar sauran! Ba za ka iya yin komai kai kaɗai ba.”*

English⤵⤵

🗣️ Karim Benzema: *“Should Xabi Alonso fix the connection problems within the team? No, he can’t do anything. He has big names; he plays with the best. In the end, the decision lies with the players...

If your teammate is better than you, you have to accept it. The problem comes when someone cannot accept that the player next to them scores more goals. That’s why you get problems when you have 5 or 6 great players together.

Everyone will contribute something, and in the end, the goalscorer will always stand out a bit more than the rest. But he still needs the others! You can’t do everything alone.”*

Address

Katsina

Telephone

+2349071215592

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najib Dan Madrid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share