Hon Ahmad Babba Kaita for Senate Daura Zone 2019

Hon Ahmad Babba Kaita for Senate Daura Zone 2019 Ciganan alumma muka sani, shine aikinmu, shine manufar tafiyar mu.

11/04/2025

Big shout out to my new rising fans! Halima Kofah

15/03/2025

Big shout out to my new rising fans! Sulaiman Usman

Alhamdulillah
22/12/2024

Alhamdulillah

22/12/2024

Alummar Daura_Zone Ina maku fatan alkhairi 🙏
👇
Ya mukaji da hakurin wannan Mulki.

22/12/2024

Assalamu Alaikum

28/11/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulmalik Abdullahi, Hassan Ibrahim, Alh Iliyasu K Musa, Yaro Kabeer Ahmad, Umar Mansoor Mashi, Muzanbilu Isima IL, Aisha Musa, Bashir Maikudi Kusada, Amina Rabiu, Lirwanu Hamza Lirwanu Hamza, Hamisu Maawya, Larwana Alka, Asharu Abdulmumin, Abdulsamad D Jibrin, Asheer Nagoma, Salisu Abdullahi, Jazuli Magaji, Abdulrahaman Muktar, Abubakar Sddiq Yakubu, Na'im Fari Garba, Umar Sani, Umar Sani, Lawal D. Faras, Ibrahim Umar Na Gwagware, Aliyu Rigwuna, Waffer Boy Hussay, Bishir Bagobiri, Zainab Yusuf, Umma Yahaya Zubairu, Musa Dallami, Nafiu Ahi, Hauwa Yobe, Abu Naufal

29/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Muhammad Yusuf Kankia, Lawal Shehu Maitsaidau, Usman Muhammed, Adamu Lawan, Auwal Rabbilu, Idrees Hamza, Innocent Nuraddeen, Shehu's Nakusada, Baga Shafi'i Dama, Suleman NA Indo, Muhammad Abdullahi Kusada, Mubarak Kabir Wakili, Mas Ud Smollyn Kakihum, Hudu Umar Hudu, Ahmed Atiku, Najib Saadu Yanduna, Lawal Muntari Tashargamji, Sen Suleiman Ibrahim, Shamsu Sani, Yusif Rabiu, Aminu Naufalu, Kamilu Muhammed, Abdullahi Yusuf, Uzairu Hudu, Naziru Saleh Umar, Abubakar Abdullahi Gyaza, Yusuf Garba, Abubakar Auwal Tandama, Lawal Ado Ibrahim, Mohammed Jamilu Hamza, Rabiu Isah, Jibril Sirajo Musa Jibril, Ibrahim Yusuf Mai Mai, Aminu Sani Mungai, Sh*tu Hassan Mgf, Abbaty Mai Nama Lafiyaru, Hassan Muhammad Sani, Saidu Dgr Yahaya, Anas Musa, Abdul Aziz Ibrahim Gyaza, Gambo Mamman, Abu Sani Aliyu, Sarki Pasha, Targaza Biyu, Abuqaseem Abubakar, Ahmad Sade, Ussaini Sale Bola, Salisu Sama Ila, Sulaiman Isma Il Nata, Mudansiru Ahmed

22/10/2024

Barkanmu Da Safiya Alummar Daura_Zone.
👇
Ya mukaji da hakurin wannan yanayi da Mulki?

05/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabil Nasir Ayuba, Ali Babagana

17/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Unaisu Yunusa Dgm, Sani Mainagge

02/06/2023

*ALLURA ZATA TONO GARMA:*
*Martani ga kungiyar DAURA INITIATIVE*

Mun kalli wata tattaunawa ta faifan bidiyo da shafin Katsina Post s**a yi da wasu da s**a kira kansu da Kungiyar Daura Initiative, in da s**a yi maganganu masu nuna tsantsar bangaranci, wariya da raba kawunan al'umma da sunan kishin masarautar Daura.

Mun yanke shawarar yin wannan martani ne saboda al'umma su fahimci cewa abinda wadannan mutane suke da'awa a kansa molon ka ne, marar tushe ko makama haka kuma baya da wani tasiri, musamman ma da yake sauran al'umar masarautar Daura ma su hankali da tunani basu goyi bayansu ba.

Kamar yanda s**a fada wai sun ji an ce a wannan karon ba za a baiwa Masarautar Daura kujerar Kakakin majalisar Dokoki ba, bisa ga haka suke ganin ba a yi masu adalci ba, domin a ganinsu su ne s**a fi ba APC kuri'a a zaben da ya gabata, har ma sun kawo alkalumman abin da wasu Kananan Hukumomi biyu daga Masarautar Katsina s**a bayar inda s**a kwatanta shi da karamar hukuma daya s**a ce wai tayi daidai da wadanan biyun.

Bisa ga haka ga wasu tambayoyi da muke so 'ya'yan wannan Kungiya su amsa, tun da sun ce suna fafutukar samar da Adalci ne.

Dama yanzu ne aka fara ware wata kujera ga wata karamar hukuma, ko wani mutum, guda a shiyyar Daura saboda wata maslaha koko dama an taba yi?

Idan ana yi me yasa basu taba fitowa s**a nuna rashin amincewa da hakan ba sai yanzu?

*1~* A shekara ta 2018 Ina wannan kungiyar take lokacin da aka hana sauran masu neman Kakakin majalisa tsayawa takara aka bar ta ga Rt. Hon. Tasi'u Musa Maigari da Hon. Nasiru Yahaya Daura su kadai, duk da yake akwai mutane da yawa daga kananan hukumomin Masarautar Katsina da s**a so tsayawa takarar, a lokacin me yasa wannan kungiyar tayi shuru

*2~* A shekarar 2019 ma hakan ce ta faru ba mu ji amon wanan kungiyar ba.

*3~* Lokacin da jam'iyyar APC ta bayar da kujerar shugaban jam'iyya na jiha a shiyyar ba'a bari wani ya nema ba daga K7, kawai Alhaji Sani JB aka ba, kuma aka kawo kujerar National kwar

Address

Daura Zone
Katsina

Telephone

+2349073290182

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Ahmad Babba Kaita for Senate Daura Zone 2019 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon Ahmad Babba Kaita for Senate Daura Zone 2019:

Share

Category