Aminu Musa faskari

Aminu Musa faskari Digital creator🕸️
Entrepreneurship 🕸️
Web developer 🕸️
Business promoter💪
Content creator 👆

01/06/2025

FME TVET trainers za su rika karɓan 30K.
Learners kuma 22,500 a kowane wata as training allowances.

Ayi kokari a jaraba👇👇

12/05/2025

Babbar shawarar da za ka bawa matashi itace👇
Ya nemi ilimi, ya nemi sana'a, ya guji shaye-shaye, ya guji c**a da neman Mata.
Yabi Allah da iyayen shi.

12/05/2025

Job Position: Front Desk Officer

Job Location: Utako, Abuja (FCT)
Employment Type: Full-time
Salary
N150,000 Monthly.

Job Summary:

We are seeking a highly skilled and enthusiastic Front Desk Officer to join our hospitality team.
As the first point of contact for our guests, you will be responsible for delivering exceptional customer service, ensuring a warm and welcoming experience, and providing efficient check-in and check-out processes.
Key Responsibilities

Greet and welcome guests, respond to their inquiries and resolve any issues promptly
Manage room assignments, check-in, and check-out processes
Handle guest registrations, payments, and departures
Handle guest complaints and concerns with professionalism and courtesy
Maintain a clean and organized front desk area
Maintain accurate records of guest information, room assignments, and billing
Provide information on hotel services, facilities, and local attractions
Coordinate with other departments to ensure seamless service delivery
Perform other duties as assigned by the Front Desk Manager
Requirements

Must have a degree in any relevant field
Must have at least two years of experience working in a hospitality company.
Must reside in Abuja, preferably around Utako
Excellent communication, interpersonal, and customer service skills
Ability to work in a fast-paced environment and multitask
Proficiency in hotel software and systems (e.g., Property Management System)
Strong problem-solving and conflict resolution skills
Ability to maintain confidentiality and handle sensitive information
Flexibility to work varying shifts, including nights, weekends, and holidays.

Method of Application
Interested and qualified candidates should send their CV to: [email protected] using the Job Position as the subject of the mail.

  Akwai program na SMEDAN da zai taimaki Mutane sosai, amma dole sai wanda yake da certificate na SMEDAN.Director din su...
09/05/2025



Akwai program na SMEDAN da zai taimaki Mutane sosai, amma dole sai wanda yake da certificate na SMEDAN.

Director din su ne ya turomin domin na sanar da mutanen mu.

Ayi kokari asamu certificate din su.

Kyauta ake yin register dasu kuma online ne👇👇

Register with SMEDAN👇

www.smedanregister.ng

Register the program👇

https://wema-smedan-pilot.azurewebsites.net/

INA MUTANAN JIGAWA, KADUNA, KANO, KATSINA, SOKOTO, KEBBI AND ZAMFARA GOBE NE FAH KUR ASHAGALA👇
05/05/2025

INA MUTANAN JIGAWA, KADUNA, KANO, KATSINA, SOKOTO, KEBBI AND ZAMFARA GOBE NE FAH KUR ASHAGALA👇

Shine kunji labarin mutum mutumin da china ta qirqira?👇Wannan itace mutum-mutumin mace wacce ƙasar Chaina ta ƙera. Jikin...
01/05/2025

Shine kunji labarin mutum mutumin da china ta qirqira?👇
Wannan itace mutum-mutumin mace wacce ƙasar Chaina ta ƙera. Jikinta irin na mata ne sak har murmushi tana yi.

Idan ka ɗauke jinin Haila, tana yin duk wani abu da mace ƴar Adam take yi, kamar aure, dafa abinci, wanke-wanke, wanki, guga tare da haihuwa ta hanyar "Artificial Insemination"

Haka kuma idan kana so za ka sakata aiki ko wajen tayaka yin kasuwanci tare da nema maka kuɗi ta hanyoyi da dama, bugu da ƙari ita baza taɓa ɓata maka rai ba, kuma idan ta fahimci wasu sun ɓata maka rai za tayi duk mai yiwuwa wajen ganin ta kwantar maka da hankali.

24/04/2025

Opportunity Alert ⚠

Aneman wanda zai iya koyarda English, Maths da Hausa a ONLINE.

Idan zaka Iya koyarda wadannan subjects ka tuntubi [email protected]

Allah ya bada sa'a.

24/04/2025
24/04/2025

Ina Yan Kaduna, Kano, Katsina, Niger, Taraba, & Yobe ku cika AIKIN adhoc as Training & Technology Administrators (TTAs)👇🏻.

Msc/PhD scholarship in Malaysia
21/04/2025

Msc/PhD scholarship in Malaysia

21/04/2025

Ka samu akalla $2000 Duk wata, Ka JARABA Wannan aikin da Alberta a jihohin Arewa 👇🏻

Address

No 24 KOGO Street FASKARI
Katsina
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Musa faskari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminu Musa faskari:

Share