Bbchausa

Bbchausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bbchausa, .

12/03/2026

With Highlands Coffee – I just got recognized as one of their top fans!

With Highlands Coffee – I just got recognized as one of their top fans!Lai latul Qadar
12/03/2026

With Highlands Coffee – I just got recognized as one of their top fans!

Lai latul Qadar

Ramadan is around the corner.who is ready for Ramadan?Ismael Khalil ✍️Highlands Coffee
02/02/2026

Ramadan is around the corner.
who is ready for Ramadan?

Ismael Khalil ✍️
Highlands Coffee

🚨 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐖𝐄 𝐆𝐎! Ademola Lookman now set to join Atlético Madrid for €40m, 𝐀𝐋𝐋 𝐃𝐎𝐍𝐄 ❤️🤍€35m fixed fee, €5m add-ons to Atala...
01/02/2026

🚨 𝐇𝐄𝐑𝐄 𝐖𝐄 𝐆𝐎! Ademola Lookman now set to join Atlético Madrid for €40m, 𝐀𝐋𝐋 𝐃𝐎𝐍𝐄 ❤️🤍

€35m fixed fee, €5m add-ons to Atalanta after player’s decision for Atlético Madrid over Fenerbahçe last night.

Long term deal agreed by Lookman with Atléti planning now for travel and medical next for the Nigerian. ✈️🇳🇬

𝐑𝐚𝐭𝐞 𝐭𝐡𝐢𝐬 𝐬𝐢𝐠𝐧𝐢𝐧𝐠 𝐟𝐫𝐨𝐦 𝟏 𝐭𝐨 𝟏𝟎! ⭐️

LABARIN WAƊANSU MAƊINKA SU UKUA Wata kasa an yi wadansu madinka guda uku, ba a taba ganin inda s**a sayi zawwatin da su ...
16/01/2026

LABARIN WAƊANSU MAƊINKA SU UKU

A Wata kasa an yi wadansu madinka guda uku, ba a taba ganin inda s**a sayi zawwatin da su ke dinkawa ba, har mutane suna zaton sautu su ke yi a wata kasa ana kawo masu. Wadansu s**a ce watakila aljannu ke gare su masu ba su zawwati. Ashe duk ba haka ba ne. Su yadda su ke yi, kullum da tsakad dare sai su gamu, su dauki hanyoyi su nufi hurumin garin, watau inda a ke rufe mutane, su yi ta hake sababbin kaburbura suna zare likkafanin daga jikin matattu, sai su zo gida su rika dinka 'yan taguwoyi da wanduna suna sayarwa.

Al'adar kasan nan kuwa, idan mai zarafi ya mutu sai su sa masa kayansa duk, su haka babban rami su sa shi a ciki, su dauko dutse mai girma su rufe bakin. Ana nan sai Wazirin garin ya mutu, aka tafi kurmi aka haka masa katon kabari, aka shimfide wurin da kilisai da barguna da katifai. Da aka gama aka dauko Waziri, aka sa masa kufta da jabba da wando mai zina, aka yafa masa alkyabba. Da ka gan shi sai ka yi zaton in an ce masa, "Ranka ya dade" zai ce "Mhm." Aka kawo wani zobe na zinariya aka sa masa hannu aka kai shi kabarin nan aka ajiye, aka nemo wani jibgegen dutse aka rufe bakin.

Kafa na daukewa sai madinkan nan su uku s**a taho wurin kabarin, don su sace abin da ke ciki. Amma su duk abin da s**a fi bukata cikin kayan nan shi ne zoben nan na zinariya, don ko shi kadai ma ya iya sayen duk abin da ke cikin kabarin. Da zuwansu s**a yi dako-dako a bakin ramin, suna shawarar wanda zai shiga ya miko kayan. Kowa aka lalabo sai ya ki, ya ce dan'uwan ya shiga. Babbansu ya ce karamin ya kamata ya shiga. Karamin ya ce, "A'a, ai wannan irin wuri sai ku manya." S**a yi ta jayayya haka, har dai karamin ya yi ta maza ya ce ya shiga, a bude, ai mai rabon ganin badi sai ya gani.

Da s**a bude zai shiga sai mabi masa ya ce, "In ka dauko zoben nan fa ka lura kada ya sumbule maka." Ya juyo, ya ce, "Ina ruwańka, ko ya sumbule mini, ko kada ya

sumbułe mini, kai dai ba tsoro ya hana ka shiga ba?"

Ya shiga, ya yi ta miko musu kaya, suna kar

Kun tuna da wannan gwarzon mazan jiya kenan Allah ubangiji ya Mai rahma ya gafartamai kura kuransa amenIsmael KhalilBbch...
16/01/2026

Kun tuna da wannan gwarzon mazan jiya kenan Allah ubangiji ya Mai rahma ya gafartamai kura kuransa amen

Ismael Khalil
Bbchausa

15/01/2026
  #
07/11/2020

#

26/09/2019

saadert sanee

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bbchausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share