Kwankwaso National Network ktn

Kwankwaso National Network ktn KWANKWASO NATIONAL NETWORK

14/08/2025
20/07/2025
13/07/2025

A karshen wasan, Kwankwaso shine zai zama ‘determining factor’ a siyasar 2027.

Wadancan 1.2m kuri’un da aka samu a 2023 ba a banza suke ba. Ita ce za ta zama ‘yar manuniya akan wacce jam’iyya ce za ta mulki Nigeria a 2027 tsakanin APC da ADC.

Dole fa Oga ya-sha-kanshi tare da nuna capacity. Mune lamba 6 a wasan, wato defensive midfielder.

~Comrade Sule Yau Tariwa

13/07/2025

Ku bayyana mana ra’ayoyinku: wace jam’iyya ya kamata Sanata Kwankwaso ya shiga — APC, ADC, ko kuma ya ci gaba da zama a NNPP? Muna jiran ra’ayoyinku.

Kwankwaso is watching, Open for discussion.   RMK  National Network KNN
13/07/2025

Kwankwaso is watching, Open for discussion.
RMK
National Network KNN

*HE. ENGR. DR. RABIU MUSA KWANKWASO VISITS FORMER OSUN STATE GOVERNOR AND EX-MINISTER OF INTERIOR, RAUF AREGBESOLA, IN L...
08/02/2025

*HE. ENGR. DR. RABIU MUSA KWANKWASO VISITS FORMER OSUN STATE GOVERNOR AND EX-MINISTER OF INTERIOR, RAUF AREGBESOLA, IN LAGOS*

Today, [February 8, 2025], the National Leader of the New Nigeria Peoples Party (NNPP), His Excellency Sen Rabiu Musa Kwankwaso, paid a courtesy visit to former Governor of Osun State and former Minister of Interior, Ogbeni Rauf Aregbesola, at his residence in Lagos.

The meeting provided an opportunity for both leaders to engage in critical discussions on national politics, governance, and the future of Nigeria’s democratic landscape. Their dialogue reflects a shared commitment to strengthening democratic institutions and fostering national development.

Saifullahi Hassan
Media aide to Sen RM Kwankwaso

12/01/2025

JIKI MAGAYI

Na shehu Dan Gaskiya aka yi ku, tabbas Kwankwaso ne amsar matsalolin kasar nan.

Kwankwasiyya Reporters

11/01/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJU'UN

A madadin jagorancin kwankwasiyya na JIHAR Katsina, Muna Mika sakon ta'aziyar mu ga shugaban kwankwasiyya Reporters na jihar Katsina IBRAHIM IDRIS bisa ga rasuwar mahaifin shi.

Muna addu'ar Allah Ya gafarta mashi, Amin.

Yusuf Dankanjiba
Katsina State Secretary
Kwankwasiyya Movement.

POSSIBLE MERGER BETWEEN OPPOSITION PARTIES❓we are inviting the general public to attend this program on X (twitter) toda...
23/11/2024

POSSIBLE MERGER BETWEEN OPPOSITION PARTIES❓

we are inviting the general public to attend this program on X (twitter) today exactly between 10pm to 12am.

Kindly share for others to see

ABBA RIKE MADUGU KA KYALE TSINANNU Masu Kiran Abba Tsaya Da kafar Ka, A Lokacin da yake rarrafen siyasa, kafar uwarku ya...
05/11/2024

ABBA RIKE MADUGU KA KYALE TSINANNU

Masu Kiran Abba Tsaya Da kafar Ka, A Lokacin da yake rarrafen siyasa, kafar uwarku ya dafa?

Allah ya raba nagari da mugu...

NNPP Kwankwasiyya
05/11/2024

NNPP Kwankwasiyya

Address

IBB Way KATSINA
Katsina

Telephone

+2348030992000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwaso National Network ktn posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwaso National Network ktn:

Share