Dan_dikkoh

Dan_dikkoh political discussion and other legitimate Intel.

Jagoran jam adawa ta ADC a Jahar Katsina, Dr. Mustapha Muhammad Inuwa yayi Tattaki Har Zuwa Garin Kano Domin yin  ziyara...
30/08/2025

Jagoran jam adawa ta ADC a Jahar Katsina, Dr. Mustapha Muhammad Inuwa yayi Tattaki Har Zuwa Garin Kano Domin yin ziyarar Dubiya Ga Maifiyyar Babban Hadimin Sa Kuma Na Hannun Damar Sa Hon. Aminu Musa Karofi (Shekarau) tare da Jajintawa Bisa ga Rasuwar Dan uwansa Da Allah yayima Rasuwa.

Dr. Mustapha Muhammad Inuwa ya kuma Sada Zumunci ga yayye, kanne da kuma Iyalan Hon. Aminu Musa Karofi.

Jagoran Sabuwar Tafiya ya kuma samu Rakiyar Mai Dakin Sa Hajia Nafisa Mustapha muhammad Inuwa (First Lady).

Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ta sauka daga kan layi, inji Sanata Ahmad Babba Kai...
30/08/2025

Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ta sauka daga kan layi, inji Sanata Ahmad Babba Kaita.

Sanata Babba Kaita ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da jaridar KATSINA POST a wata kebantacciyar fira da s**a yi.

Ya kuma bayyana cewa bai kamata a siyasantar da sha'anin tsaro ba.

Za mu kawo muku cikakkiyar firar a dukkan shafukan mu na yanar gizo da s**a haɗa da Facebook, Instagram, TikTok da YouTube gobe Lahadi da ƙarfe 6 na safe inshaAllah.

Jigo a jam’iyyar PDP na jihar Katsina kuma dan siyasa mai tasiri daga karamar hukumar Bakori, Hon. Abubakar Tsoho, ya fi...
07/07/2025

Jigo a jam’iyyar PDP na jihar Katsina kuma dan siyasa mai tasiri daga karamar hukumar Bakori, Hon. Abubakar Tsoho, ya fice daga jam’iyyar PDP.

Bayanai sun nuna cewa matakin nasa na ɗaya daga cikin sauye-sauyen siyasa da ake ci gaba da gani gabanin zaben 2027.

📌 Za mu bibiya domin jin inda zai dosa.

YAWAN GAISUWA YAFI YAWAN FADA🤝
07/07/2025

YAWAN GAISUWA YAFI YAWAN FADA🤝

09/05/2025

Mustapha Inuwa, jigo a siyasar Katsina ya fadi matsayarsa kan ''BillBoard na 'Katsina Ba Korafi''

02/05/2025

STATE HOUSE PRESS RELEASE

PRESIDENT TINUBU EMBARKS ON TWO-DAY VISIT TO KATSINA STATE

President Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja for Katsina State on Friday for a two-day official visit.

During the visit, the President will meet with key stakeholders to assess the security situation in the state.

He will commission the Katsina Agricultural Mechanized Centre and a 24KM dual carriageway completed by Governor Dikko Umar Radda.

President Tinubu will also honour an invitation to attend the wedding of the governor’s daughter before returning to Abuja.

Bayo Onanuga

Special Adviser to the President

(Information & Strategy)

May 1, 2025

Address

Batagarawa
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan_dikkoh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dan_dikkoh:

Share