Arewa Girls

Arewa Girls Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Girls, News & Media Website, House No. 75 Ministerial Eatate Of Fatima Shema, Katsina.
(1)

Arewa Girls Page ne na matan Arewa da zai riƙa taɓo lamurran mata da ci gabansu da jajircewarsu da iliminsu, kuma zai riƙa taɓo labarai, hikaya, Kannywood, Kwallo, da sauransu, za a riƙa amfani da AI-Generated Image don kare martabar Copyright rules. Arewa360 Page ne da zai riƙa kawo maku labaran Arewacin Najeriya da ma wajen Najeriya, tun daga labaran Yau da kullum, Labaran Kannywood, Kwallon Kwa

fa, da sauransu, zamu riƙa amfani da hotunan AI-generated don kare martabar copyright Policy, idan kuma muka samu amincewar masu hotuna, za mu riƙa ɗora asalin hoton abubuwan da s**a faru.

Haja a Kano
31/07/2025

Haja a Kano

https://shorturl.at/2jmDy
29/07/2025

https://shorturl.at/2jmDy

Empowering and educating individuals across Nigeria and Africa. Offering job support, farming tutorials, Blogger guidance, and latest news.

25/07/2025

I got over 2,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Duk abinda aka yiwa wannan bawan Allah, ya cancanta na daga addu'o'in neman rahma, Allah ya jikansa ya jadadda rahama a ...
20/07/2025

Duk abinda aka yiwa wannan bawan Allah, ya cancanta na daga addu'o'in neman rahma, Allah ya jikansa ya jadadda rahama a makwancinsa, ya jikan iyayenmu na sa mu cika da imani in ajalinmu ya yi.

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa.Wata sanarwa da Garba Shehu...
13/07/2025

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu ranar Lahadi yana da shekara 82 da haihuwa.
Wata sanarwa da Garba Shehu mai magana da yawunsa ya fitar ta ce Buhari ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landan.
A makon da ya gabata ne aka kwantar da tsohon shugaban a asibiti bayan ya je duba lafiyarsa kamar yadda ya saba, amma daga baya sai ya kamu da rashin lafiya.
Sai dai Garba Shehu bai bayyana rashin lafiyar da Buhari ke fama da ita ba ko sunan asibitin da yake jinya a lokacin.

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un. We come from Allah and to Him we shall return. It is with sadness that we announce ...
13/07/2025

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un. We come from Allah and to Him we shall return. It is with sadness that we announce the passing of General Muhammadu Buhari, former President of the Federal Republic of Nigeria, who died today, Sunday, in London. May his soul rest in Jannatul Fiddausi. Ameen.

09/07/2025

Shahararren dan bindigar daji mai auna Bello Turji ya nemi afuwar mutane tare sa rokon gwamnati a sake zama don yi sulhu da shi.

Tsohon shugaban Kasar Najeriya wanda aka shaida da gaskiya har ake masa lakanin Mai Gaskiya, ya kwanta a wani asibiti da...
09/07/2025

Tsohon shugaban Kasar Najeriya wanda aka shaida da gaskiya har ake masa lakanin Mai Gaskiya, ya kwanta a wani asibiti dake London har ma an aje ahi da dakin ICU na asibitin inda ake kula da maras sa lafiya.
Muna roko Allah ya bashi lafiya, ya saka kaffara a cikin ciwonsa.
Don Allah yan uwa ku taya da da addu'ar samun lafiya da bakunanku mai albarka.

Muna roko Allah ya ba tsohon Shugaban kasa Muhammad Buhari lafiya.Yanzu haka yana kasar London don duba lafiyarsa.Duk ma...
08/07/2025

Muna roko Allah ya ba tsohon Shugaban kasa Muhammad Buhari lafiya.

Yanzu haka yana kasar London don duba lafiyarsa.

Duk mai kaunar Annabi Muhammad (SAW) ya yi masa addu'a

07/07/2025
07/07/2025

an ga wani faifan bidiyonta inda ta rubuta Raina fansa ne ga Hussain RA

Address

House No. 75 Ministerial Eatate Of Fatima Shema
Katsina
820001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Girls posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Girls:

Share