Bïllyämïnü Abdüllähï sëgø

Bïllyämïnü Abdüllähï sëgø 👉👉Idan kuka samu labarin mutuwata💔
Ina patan addu'a agareku🤲🤲
Domin shi ne nuna soyayyarku agareni 💕💕💕
Allah ya cika manah da imani ameeen🤲🤲sego✍️

Anyi kira ga yan Nigeria, duk wani musulmi dake Najeriya ya tashi da azumi gobe akan Allah yabawa buhari lafiya
08/07/2025

Anyi kira ga yan Nigeria, duk wani musulmi dake Najeriya ya tashi da azumi gobe akan Allah yabawa buhari lafiya

07/07/2025
07/07/2025

Shin Kun Yadda Cewar Rarara Zai Iya Kayar Da Su Atiku Abubakar Idan Ya Tsaya Takarar Shugabancin Nijeriya Kamar Yadda Ya Bayyana?

07/07/2025

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya bayyana a hukumance cewa ya fice daga jam’iyyar APC.

Lawal, wanda ya yi aiki a matsayin SGF a lokacin mulkin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a zangon mulkinsa na farko, ya sanar da wannan mataki ne cikin wata wasika mai kwanan wata 29 ga Yuni, 2025, wacce ya aike wa shugaban jam’iyyar APC na mazabarsa ta Bangshika, a ƙaramar hukumar Hong, Jihar Adamawa.

07/07/2025
07/07/2025

Da yake magana da Channels TV, Peter Obi ya kuma tabbatar da cewa har yanzu ɗan jam'iyyar Labour ne shi, duk da cewa yana cikin haɗakar ADC da ta ƙunshi sauran jagororin adawa da za su ƙalubalanci Shugaba Bola Tinubu a 2027.

07/07/2025

Matakin zai bai wa Yoweri Museveni, mai shekara 80 - wanda ya fi kowa jimawa kan mulkin ƙasar - damar tsawaita kusan shekara 40 da ya shafe yana jagorantar ƙasar.

Karin bayani - https://bbc.in/401KGYD

07/07/2025

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya sha alwashin yaƙi da cin hanci da rashawa idan ya yi nasara a zaɓen 2027.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/44GLRhM

Kuyi mana tagging mutum biyu, daya mai Capacity dayan kuma mai Pacacity! 😂🤣
07/07/2025

Kuyi mana tagging mutum biyu, daya mai Capacity dayan kuma mai Pacacity! 😂🤣

10/03/2025

Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya sanar da cewa ya bar jam'iyyar APC a cikin sanarwar da ya wallafa a shafinsa na Facebook ranar Litinin.

El-Rufai ya ce zai yi aiki tuƙuru domin haɗa kan jam'iyyun adawa da sabuwar jam'iyyarsa ta SDP domin ƙalubalantar APC.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3FarCj9

Address

Dutsin-ma Local Government
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bïllyämïnü Abdüllähï sëgø posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share