Comr Hassan Abdullahi

Comr Hassan Abdullahi May Allah increase us wisdom🤲🤲
☀islamic content creator☀
(1)

28/07/2025

Shin zaka iya yin sati daya ba kayi wanka ba akan Naira miliyan goma?😂🤣

28/07/2025

Duk abinda zai iya hanaka bacci, To ya k**ata ya hanaka bacci ✅ Kafin ya hanaka Bacci ✅

28/07/2025

Alhamdulillah today is Monday 28 July

27/07/2025

Wane abu ne idan babushi bazaka iya rayuwa ba?😂

27/07/2025

☔☔

27/07/2025

Success

You have to think before u start Everything
27/07/2025

You have to think before u start Everything

27/07/2025

Alhamdulillah

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS ta k**a matashi Sultan Gali kan laifin wallafa bidiyon AI dake nuna Tinubu yana kwance ba shid...
26/07/2025

DA DUMI-DUMI: Hukumar DSS ta k**a matashi Sultan Gali kan laifin wallafa bidiyon AI dake nuna Tinubu yana kwance ba shida lafiya rai a hannun Allah.

Masu bibiyar shafin Sultan Gali sun bayyana cewa ba shine ya saka hoton Tinubu ba, wasu ne s**a yi editing s**a saka, shi Sultan Gali hoton shugaban Israela ya saka a bidiyon nashi.

25/07/2025

WAJIBI NE KOWANNE BALIGI KO BALIGA SU SAN BANBANCI TSAKANIN WADANNAN

1_ MANIYYI
2_ MAZIYYI
3_ WADIYYI

BABUJIN KUNYA ACIKIN SANIN ADDINI NANA AISHA (R.T.A) TANA CEWA ALLAH YAJI ƘAN MATAN MADINA KOKAƊAN KUNYA BATA HANASU NEMAN ADDININSU.

1_ MANIYYIN NAMIJI
Maniyyin Namiji Ruwane Mai Kauri Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa Ko Wasada Zakari Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**ada Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Idan Kuma Yabushe Yana Ƙamshin Kwai.

1_ MANIYYIN MACE
Maniyyin Mace Shima Ruwane Tsinkakke Mai Fatsi Fatsi Fari Wanda Yake Fitowa Yayin Babbar Sha'awa K**ar Saduwa Ko Wasa Da Farji Sannan Yana Tunkuɗo Juna Lokacin Dayake Fitowa Zataji Tsananin Sha'awa Da Daɗi Lokacin Da Yake Fitowa Kuma Warinsa Yana K**a Da Warin Hudar Dabino Ko Damamman Gari Yana Ƙamshi Idan Yabushe Shima Yana Ƙamshin Kwai Sannan Sha'awa Zata Yanke Bayan Fitowarsa.

HUKUNCIN FITAR MANIYYI SHINE, YANA WAJABTA WANKA.

2_ MAZIYYI
Ruwane Tsinkakke Dayake Fitowa Yayin Ƙaramar Sha'awa K**ar Tunanin Aure Ko Kuma Tuna Wacce Kakeso Ko Matarka Ko Kallan Matar Wani, Mace Kuma Yana Fitowa Ne Idan Tayi Tunanin Mijin Da Take Sha'awa Kuma Yana Fitowa Yayin Wasa Tsakanin Miji Da Mata Saidai Shi Baya Tafiyar Da Sha'awa Kuma Wani Lokacin Ba'a Sanin Yafito Sannan Yafi Fitowa Mata Fiye Da Maza.

HUKUNCINSA SHINE WANKE FARJI GABADAYA.

3_ WADIYYI
Wani Farin Ruwane Dayake Fitowaa Abayan Fitsari Kokuma Lokacinda Aka Ɗauki Abu Mai Nauyi Kuma Yafi Fitowa Marassa Aure Mace Ko Namiji.

HUKUNCNSA SHINE WANKE WAJAN.

Allah Kabamu Ilimi Mai Amfani Duniya Da Rahira.Allahu A'alam.
🙏🙏🙏

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comr Hassan Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share