Sauti Daga Katsina

Sauti Daga Katsina Muryar Katsina da kewaye. Muna kawo sahihan labarai, rahotanni da tattaunawa daga Arewa cikin harshen

Daga Yau Duk Wanda Kuka Gani Namiji Da Kitso Ko Dada Ku Kamashi Ku Datse Kuma Kuyi Mashi Tara..... Gwamnan Jihar Neja.Gw...
23/04/2025

Daga Yau Duk Wanda Kuka Gani Namiji Da Kitso Ko Dada Ku Kamashi Ku Datse Kuma Kuyi Mashi Tara..... Gwamnan Jihar Neja.

Gwamnan jihar Neja Manomi Umaru Mohammed Bago ya ayyana sababbin dokoki da zasu fara aiki nan take a faɗin jihar.

Gwamnatin jihar ta Neja ta haramta bangar siyasa da duk wani abu mai k**a da haka a faɗin jihar.

1. Duk wanda aka same shi da wani makami da ya haɗa da wuka ko sanda a ɗauke shi a matsayin Ɗan fashi da makami, idan kuma yayin gardama da jami'an tsaro aka harbe shi da harsashen bindiga kada abada shi har sai ƴan uwan shi sun biya kuɗin wannan harsashen da akayi asarar shi.

2. Duk wanda aka gani namiji da kitso ko Dada akan shi a k**a shi a kuma aske kan.

3. An Haramta amfani da Mashi mai ƙafa Biyu da mai ƙafa Ukku Keke Napepe daga ƙarfe Shidda na Yamma zuwa Shidda na Safiya.

4. Duk wanda yazo wajen jami'an tsaro da zummar a bashi belin wani ɗan bangar siyasa shima a k**a shi a kulle shi.

5. Duk wani mai Unguwa, Dagaci ko Hakimin da aka samu yana ɓoye ƴan bangar siyasa a tsige shi kuma a k**a shi.

6. Duk wani gida da aka samu suna said kowane irin nau'in kayan maye a rushe gidan a kuma k**a duk wanda aka samu a gidan.

7. A kafa kotu ta musamman ƙarƙashin kulawar babban Alƙalin jihar da zata kula da hukunta ƴan bangar siyasa tare da tasa ƙeyar su zuwa gidan gyaran hali.

8. Jami'an tsaro su sanya idanu sosai a wurare irin su UNGUWAR DAJI da BARKI SALE

9. Daga yanzu OPERATION FLUSH yana ƙarƙashin Offishin Gwamnan Jihar.

10. Duk wata mota da zata shigo babban birnin jihar Minna idan aka same ta da duk wani nau'in kayan maye a kwace ta a sanya ta cikin baitil malin gwamnatin jihar, cewar Gov. Mohammed Umaru Bago

Lallai dagaske ake wajen yaƙi da rashin tarbiyya a jihar Neja.

The Chairman of the AMIB Rafindadi & Sons Group of Companies, Alhaji Ibrahim Ali Guguwa, has extended his heartfelt cong...
18/04/2025

The Chairman of the AMIB Rafindadi & Sons Group of Companies, Alhaji Ibrahim Ali Guguwa, has extended his heartfelt congratulations to the Governor of Katsina State, Malam Dikko Umar Radda, and the newly inaugurated chairmen of the state's 34 local government areas, who were sworn in last Monday.

Alhaji Ibrahim also called on the newly appointed local government chairmen to emulate the hardworking spirit of Governor Malam Dikko Radda in their respective domains.

18/04/2025

Dasunan Allah mai rahama mai jin qai!
An bude Sauti daga Katsina domin kawo muku sahihan labarai daga Katsina da kewaye cikin harshen Hausa.
Muna daukar nauyin gaskiya, adalci da wakiltar muryar jama’a.
Ku biyo mu, ku raba, ku yi sharhi — wannan shafi naku ne!

Welcome to Sauti daga Katsina!
We’re here to share verified, local news from Katsina and surrounding regions — in Hausa, for the people.
Follow us, engage, and stay informed.

Address

Flat 15 Sabuwar Unguwa Katsina Town
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sauti Daga Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share