AL-EIMAN ONLINE TV

AL-EIMAN ONLINE TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AL-EIMAN ONLINE TV, TV Channel, Katsina.

25/05/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

21/05/2025

Matasa kuyi aure da wuri, shine mafi Alkhairi

16/05/2025

In Sha Allah a wannan channel mai albarka zamu dinga kawo maku darussa na addinin Musulunci a jahar Katsina, dama Nigeria baki daya, don follow and share please

16/05/2025

Warware Wasu daga cikin shubuhohin da yan tatsine suke amfani dasu wajen gurbata tunanin wasu cikin Ahlussunah

16/05/2025

Ragargazar Barnar Yan Kala Kato

Yanzu Zamu Fara Haskawa In Shaa Allahu
Live Program.

SANARWA TA MUSAMMANGAGARUMIN WA’AZI A KASASHEN CAMEROON, TOGO DA GHANAKarkashin jagorancin:Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau...
15/05/2025

SANARWA TA MUSAMMAN
GAGARUMIN WA’AZI A KASASHEN CAMEROON, TOGO DA GHANA
Karkashin jagorancin:
Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau
(Shugaban Kungiyar JIBWIS Nigeria)
(Shugaban Kungiyar Hadakar Ahlussunnah na Afrika ta Yamma)

Za a gudanar da babban wa’azi daga ranar Jumu’a 16/5/2025 zuwa Lahadi 18/5/2025 a manyan biranen kasashen Cameroon, Togo da Ghana.

Tare da manyan malamai kamar su:

Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe

Engr. Mustapha Imam Sitti

Sheikh Mukhtar Yola

Alaramma Nasiru Salihu Gwandu

Jadawalin wa’azin:

Ranar Jumu’a: Bude sabon masallaci a birnin Duala, kasar Cameroon

Jumu’a da dare: Wa’azi a dare a birnin Duala, Cameroon

Ranar Assabar: Gagarumin wa’azi a Lome, kasar Togo

Ranar Lahadi: Gagarumin wa’azi a Masjidu Taqwa, kasuwa, Freetown, Ghana

Ku kasance tare da Shafin Alaramma Nasiru Salihu Gwandu domin samun wa'azin

Whatsapp:1
https://chat.whatsapp.com/EY6G0HDPu2tHXOtnHYnEav

15/05/2025

Abu GOMA 10 da laa ilaaha illa ALLAH zata koya maka, daga bakin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Hafizahullah

Address

Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL-EIMAN ONLINE TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category