Majma'u Ahbabu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Association Of Nigeria

Majma'u Ahbabu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Association Of Nigeria مجمع احباب الشيخ طاهر عثمان بو تشي

Sanarwa....Sanarwa....Sanarwa....Amadadin shugaban MASTUB ❤️ FAMILY Yana sanar da zaman tattaunawa Mai muhimmanci wanda ...
17/04/2025

Sanarwa....
Sanarwa....
Sanarwa....

Amadadin shugaban MASTUB ❤️ FAMILY
Yana sanar da zaman tattaunawa Mai muhimmanci wanda ake sanar da dukkan Dan jahar Bauchi da yahalarta sabo da muhimmanci zaman

Ranar... Asabar 19/04/25
Lokaci ....2pm

Wuri... zawiyyan maulana sheik Tahir usman bauchi RTA.

Allah bamu iKon harta kusani zuwanku yana da muhimmanci sosai.

Sanarwa daga
Yusuf Ibrahim Namanzo
Amadadin shugaban MASTUB ❤️ FAMILY

Cikin Hotuna 📸 Yadda a ka gudanar da gaggarumin taron kaddamar da Qungiyar mu mai albarka ta hadakan matasan masoya maul...
15/04/2025

Cikin Hotuna 📸

Yadda a ka gudanar da gaggarumin taron kaddamar da Qungiyar mu mai albarka ta hadakan matasan masoya maulana sheikh Dahiru Bauchi MMajma'u Ahbabu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Association Of Nigeriajiya lahadi a garin kagarko local government dake jahar kaduna muna godeeya maulaya AbulAbass Shamakeen Shehi da na mijin kokarin da kukeyi ubangiji Allah yakarawa wannan Qungiya tamu daukka alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa sallam

Alhamdulih Taron yasamu halartan manyan mutane daga jahohin Lafiya,Kaduna,Bauchi,Katsina,zamfara,Jos,Gombe, Da Birnin kebbi.

Kuma Alhamdulih munsamu Halartan wakilin Mai Martaba Sarkin Kagarko da wakilin Chaiman na kagarko da Babban shehen kagarko da manya manyan yen'kasuwa da mukaddamai da muridai da masoya dukka Allah yasaka wa kowa da Alkairi Allah yamaida kowa gida Lafiya.

MASTUB ❤️ FAMILY.

Cikin Hotuna 📸 Yadda a ka gudanar da gaggarumin taron kaddamar da Qungiyar mu mai albarka ta hadakan matasan masoya maul...
14/04/2025

Cikin Hotuna 📸

Yadda a ka gudanar da gaggarumin taron kaddamar da Qungiyar mu mai albarka ta hadakan matasan masoya maulana sheikh Dahiru Bauchi MMajma'u Ahbabu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Association Of Nigeriajiya lahadi a garin kagarko local government dake jahar kaduna muna godeeya maulaya AbulAbass Shamakeen Shehi da na mijin kokarin da kukeyi ubangiji Allah yakarawa wannan Qungiya tamu daukka alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa sallam

AHMAD ISHAQ DABAI ✍️
NASHAMAKEEN SHEHI

Alhamdulih jiya kenan lahadi dasafe yayin fita Taron kaddamar da qungiyan MAJMA,U AHBABU SHEIKH TAHIR USMAN BAUCHI ASSOC...
14/04/2025

Alhamdulih jiya kenan lahadi dasafe yayin fita Taron kaddamar da qungiyan MAJMA,U AHBABU SHEIKH TAHIR USMAN BAUCHI ASSOCIATION OF NIGERIA RESHEN KAGARKO JAHAR KADUNAN NIGERIA TARE DA MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYAS.

Alhamdulih Ankammala cikin Nasara gagarumi Allah yasaka wa kowa da Alkairi Insha Allah Zuwa Anjima zamukawo muku hutunan da video na yadda Taron ya gabata.

MASTUB ❤️ FAMILY BARKA DA ASUBA.

Majma'u Ahbabu Shekh Dahir Usman Bauchi Association Of Nigeria Kagarko Local Government Kaduna State
13/04/2025

Majma'u Ahbabu Shekh Dahir Usman Bauchi Association Of Nigeria Kagarko Local Government Kaduna State

~Kar Mu Shagala da Neman Laifukan Yan'uwanmu, Mu Shagala da Neman Kusanci da Allah Tabaraka Wata'alaSayyid Ibrahim Sheik...
08/04/2025

~Kar Mu Shagala da Neman Laifukan Yan'uwanmu, Mu Shagala da Neman Kusanci da Allah Tabaraka Wata'ala

Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Assalamu AlaikumAmadadin shugaban MASTUB Na kasa Sayyadi Abul-Abbas yana farin cikin gayyatar Dukkannin A,lumman Annabi ...
08/04/2025

Assalamu Alaikum
Amadadin shugaban MASTUB Na kasa Sayyadi Abul-Abbas yana farin cikin gayyatar Dukkannin A,lumman Annabi muhammadu saw.Zuwa wajen

GAGARUMIN TARON KADDAMAR DA QUNGIYAN MAJMA,U AHBABU SHEIKH TAHIR USMAN BAUCHI ASSOCIATION OF NIGERIA RESHEN KAGARKO JAHAR KADUNAN NIGERIA TARE DA MAULIDIN SHEHU IBRAHIM INYAS WANDA ZA,AYI KAMAR HAKA.

Rana:Lahadi 12-04-2025
Lokaci:8:30am zuwa 12:00pm
Wuri: Zawiyyan maulana Sheikh Tahir Usman Bauchi Dake kagarko local government Kaduna state Nigeria.

Ana gayyatar Dukkannin mutanan MASTUB ❤️

Allah yabamu iKon zuwa Amen.
Sanarwa daga kwamitin shirye shirye.

Amadadin MAJMA'U AHBABU SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI ASSOCIATION OF NIGERIA Chairman MAULAYA SHEIKH ABUL-ABASS Yana yima Y...
29/03/2025

Amadadin MAJMA'U AHBABU SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI ASSOCIATION OF NIGERIA Chairman MAULAYA SHEIKH ABUL-ABASS Yana yima Yan'uwa Musulmai barka da shan ruwa dafatan Allah Ubangiji yakarbi ibadunmu Allah ya Maimaitamana dafatan Za'ayi edi lafiya Ameen

Bauchi,Gombe,Adama, Katsina, Kaduna, Nasarawa,Niger,Kebbi,yobe,da dai Sauransu yana musu barka da shan ruwa

Ramadan tafsir day 2
27/02/2025

Ramadan tafsir day 2

27/02/2025

Kaitsaye Day 2 tafsir tudun wada kaduna

(Cikin Hotuna📸)~Yadda Aka Gudanar Da Khatma Na Saukokin AL'QURANI Million 19,000000 A Sheikh Tahir Usman Bauchi Islamic ...
23/02/2025

(Cikin Hotuna📸)

~Yadda Aka Gudanar Da Khatma Na Saukokin AL'QURANI Million 19,000000 A Sheikh Tahir Usman Bauchi Islamic Centre Bauchi State Nigeria 🇳🇬

~ Da Niyar Allah Ya Kawo Lafiya da Zaman Lafiya a Nigeria 🇳🇬 Allah Ya Kauda Dukkan Masifa da Bala'i a Wannan Kasa Matsalan Tsaro Da Yunwa , Allah Ya Saka Tausayin Al'umma a Zuciyar Shuwagabanni Albarkan AAL'QURANI

~Karkashin Jagorancin Khadimul Faydh Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Bisa Izinin Maulanmu Sheikh Dahiru Bauchi R.t.a

~Allah ya Amshi Addu'oin mu yakuma karawa Shehi lapia Yajemana Kwananshi Albarkar AL'QURANI🤲

Al'ameen Ibraheem Cisse

Address

Katsina
ALHMDLLH

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majma'u Ahbabu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Association Of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category