Tatsuniyoyin Dabbobi TV.

Tatsuniyoyin Dabbobi TV. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tatsuniyoyin Dabbobi TV., Digital creator, Be hind izalah central mousqe dayi, Katsina.

Nidai nace Ameeen ya Allah ya kufah
22/01/2026

Nidai nace Ameeen ya Allah ya kufah

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mubarak Ibrahim, Abdul Abaji, Jamilu Jamcy, Hudu Muhammad...
22/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mubarak Ibrahim, Abdul Abaji, Jamilu Jamcy, Hudu Muhammad, Musa Abdulrashid Saidu, Maimuna Muhammad, Imamu Malikk Bini Jaafar, Ringim Awaisu Waleed, Amina Muhsin, Micah Adamu, Abubakar A Aleeyuo, Hafeez Muhammad's, Harun Hashim

Jamaa an mara Kuma wanj ma yayi wuff da zankadedeyar budurwa wan can satin ma haka Wani daddy yayi wuff da wata s**a baz...
20/01/2026

Jamaa an mara Kuma wanj ma yayi wuff da zankadedeyar budurwa wan can satin ma haka Wani daddy yayi wuff da wata s**a baza capacity dinsu wannan satin ma gashi
゚viralシfypシ゚viralシalシ

Chaba sun fita farauta Amma abun dai Babu dadi ku duba Kuga yanda ta kaya an Bata biyu daya Bata samu ba ゚viralシfypシ゚vir...
18/01/2026

Chaba sun fita farauta Amma abun dai Babu dadi ku duba Kuga yanda ta kaya an Bata biyu daya Bata samu ba
゚viralシfypシ゚viralシalシ

Maraya Ba Shi Da Zaɓi“Wasu yara suna kuka saboda wayar su ta lalace,amma akwai wanda yake kuka saboda bai da uwa.”Wani y...
17/01/2026

Maraya Ba Shi Da Zaɓi
“Wasu yara suna kuka saboda wayar su ta lalace,
amma akwai wanda yake kuka saboda bai da uwa.”
Wani yaro ne maraya, kullum yana kallon yadda ake rungumar yara.
Ba ya kuka a fili, amma zuciyarsa tana zubar da hawaye.
Idan ya ji ana cewa “Uwa”, sai ya yi shiru.
Domin ba ya da wacce zai kira da wannan suna.
Darasi: Ba duk kuka ake ji ba, wasu suna yi a zuciya.
👉 Ka taba jin raɗaɗin rasa uwa ko uba?
゚viralシfypシ゚viralシalシ

MashaAllah beautiful family ubangiji ya Kara masu zaman lafiya da kwanciyar hankali Allah ya azurta DUK me bukatar haihu...
16/01/2026

MashaAllah beautiful family ubangiji ya Kara masu zaman lafiya da kwanciyar hankali Allah ya azurta DUK me bukatar haihuwa da ita don alfmar annabi Muhammad s.a.w

Matar chaba na aikin Lada ga mijinta don haka ku koya matan Nigeria
16/01/2026

Matar chaba na aikin Lada ga mijinta don haka ku koya matan Nigeria

11/01/2026

Kasuwa me abun mamaki Minya baka mamaki a wannan kasuwar daga cikin abunda ake siyarwa ゚viralシfypシ゚viralシalシ

10/01/2026

NASIHAR ZAKARA GA GIWA 🐔🦣 ゚viralシfypシ゚viralシalシ

Wani mutum a ƙasar Indiya ya yi fice a kafafen sada zumunta bayan da ya shuka tsabar shinkafa a cikin gashinsa.Rahotanni...
10/01/2026

Wani mutum a ƙasar Indiya ya yi fice a kafafen sada zumunta bayan da ya shuka tsabar shinkafa a cikin gashinsa.

Rahotanni sun ce an nade gashin mutumin da kyalle mai launin rawaya na tsawon wata guda, sannan aka buɗe shi a ranar Sabuwar Shekara, 1 ga Janairu 2026.

An ce wannan na daga cikin wani al’ada (ritual) da ake yi domin samun albarkar girbin shinkafar basmati, wadda ta shahara da asalinta daga ƙasar Indiya.

Idan tsabar shinkafar da aka shuka a cikin gashin s**a yi rai s**a tsiro, ana ɗaukar cewa al’adar ta yi nasara kuma za a samu yalwar amfanin gona.
゚viralシfypシ゚viralシalシ

Address

Be Hind Izalah Central Mousqe Dayi
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tatsuniyoyin Dabbobi TV. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share