Doctor Aminu Abdullahi Yammawa

Doctor Aminu Abdullahi Yammawa Domin yada karatuttukan Dr Aminu Abdullahi yammawa

25/09/2026

The only solution is ( A koma Ga Allah )

Amma babu wani Dan siyasa yanzu A Nigeria da za azo ace shine ya cancanta

Mu dauki misali Akan Gomnatin da ta gabata

24/09/2026

KARATUN LITTAFIN ATTARGEEB WATTARHEEB
A MASALLACIN JUMA'A NA G.R.A KATSINA

TARE DA
DR AMINU ABDULLAHI YAMMAWA

23/09/2026

🕌 TAFSIRIN ALKUR'ANI MAI GIRMA
SURATUL QASAS

A MASALLACIN DABO INDUSTRY KOFAR KAURA

TARE DA
DR AMINU ABDULLAHI YAMMAWA

23/09/2026

Mu koma zuwaga maganar da Shugaban kasa meci yanzu yayi

Akan maganar wutar lantarki (NEPA)

Yanzu gashi Har shekara hudun ta taho karewa Amma dai haryanzu wuta shuru

Shin wai ko ya manta ne?

Idan mantawa yayi to haryanzu yanada sauran lokaci ya gyra

Idan Kuma bai gyara ba ............


21/09/2026

Allah ya sawwake
゚viralシ

20/09/2026

Eh dadin Abun duk za a mutu a hadu da Allah

Da barayin Gomnati da masu gidajen man da bandits din da duk wasu miyagu



17/09/2026

Kira zuwaga Gomnati !!!
da masu gidajen man fetur

Akan mummunan tashi (tsada) da farashin man fetur yayi a wannan kasa tamu ta Nigeria 🇳🇬

Ya kamata kuji tsoran Allah kusani cewa wannan tsada da man feturi yayi na daya daga cikin Abubuwan da suke jefa Al'umma
A cikin masifa

Muna rokon Allah ya sassauta mana
Masu Hannu acikin wannan Abu Kuma Allah yayimana maganinsu


Address

Yammawa Opposite General Hospital Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Aminu Abdullahi Yammawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share