RMC Hausa

RMC Hausa Hikima plus

01/07/2026
Dangote ya gana da shugabar ƙasar Tanzania kan batun haɓaka kasuwanci da kuma gina wasu manyan masana'antu a ƙasar ta Ta...
30/06/2026

Dangote ya gana da shugabar ƙasar Tanzania kan batun haɓaka kasuwanci da kuma gina wasu manyan masana'antu a ƙasar ta Tanzania.

30/06/2026

Assalamu alaikum jama'a barkanmu da wannan lokaci fatan kowa na lafiya, muna yi maku fatan Alkairi a kowane lokaci fatan Allah sarki ya ƙara mana lafiya da arziƙi alfarma Rasulullahi.

03/03/2026
https://www.facebook.com/share/1EYCjeiVip/Follow us on our new page RMC PLUS for more reliable stories.Jama'a ƴan uwa da...
03/03/2026

https://www.facebook.com/share/1EYCjeiVip/

Follow us on our new page RMC PLUS for more reliable stories.

Jama'a ƴan uwa da abokan arziki masu bibiyar shafinmu na RMC HAUSA muna godiya sosai daga yanzu mun kawo maku shafin da za ku cigaba da samun labarai da sauran ayyukanmu a kai a kai shi ne wannan link ɗin na RMC PLUS da fatan za ku yi following ɗinmu a can,don cigaba da samun labarai sahihai da kuma shirye-shiryen Rmc plus ingantacci.
Mun gode sosai da karamci Ramadan Kareem.

Nuhu Abdullahi ya yi rabon kayan azumi ga ƴan wasan hausa don sauƙaƙawa da samun damar yin Ibada cikin watan Ramadan mai...
25/02/2026

Nuhu Abdullahi ya yi rabon kayan azumi ga ƴan wasan hausa don sauƙaƙawa da samun damar yin Ibada cikin watan Ramadan mai albarka.

Address

Tashar Rabe Jan Bango Katsina
Katsina
820001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RMC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share