Dan Alhaji Mashi Media

Dan Alhaji Mashi Media BARKA DA ZUWA SHAFIN DAN ALHAJI MASHI MEDIA
09077664109

Dazun mukayi magana da Alhaji zamu kara daukar direbobi Saboda sabbin motocin da Muka karo a companynmu na 'yangote.
19/09/2026

Dazun mukayi magana da Alhaji zamu kara daukar direbobi Saboda sabbin motocin da Muka karo a companynmu na 'yangote.

GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA IYALAN MARIGAYI SANUSI JINNI, KANAN IYAN KATSINA HAKIMIN MASHIAyau jumma'a 14/08/2026 wakilin ...
14/08/2026

GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA IYALAN MARIGAYI SANUSI JINNI, KANAN IYAN KATSINA HAKIMIN MASHI

Ayau jumma'a 14/08/2026 wakilin 'yan uwa musulmai almajiran sayyid Ibrahim zak-zaky h na garin mashi ta jihar katsina tare da tawagar 'yan uwa s**aje gidan iyan katsina hakimin mashi domin yimasa ta'aziyar rasuwar kanensa sanusi jinni, bayan tashi daga masallacin jumma'a,

Anyi addu'o'i gashi mamacin daga bakin malam abdullarimu mashi sannan aka gaisa da jamma'a akai masu ta'aziya, Allah ya jikansa da rahama yasa hutuce agaresa.

Aliyu Dan Alhaji Mashi Media

๐Ÿ“ข SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! ๐Ÿ“ข**DANDALIN MATASAN HARKAR MUSULUNCI*  *MASHI MANI MUDURU DORO**Karkashin Jagorancin:*  ...
11/07/2026

๐Ÿ“ข SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! ๐Ÿ“ข*

*DANDALIN MATASAN HARKAR MUSULUNCI*
*MASHI MANI MUDURU DORO*

*Karkashin Jagorancin:*
*SAYYID IBRAHIM YAQUB AL-ZAKZAKY (H)*

---

*ANA GAYYATAR DUKKAN MATASA*
zuwa babban taron:
*TARON IJTIMA DA DAURAH*
_(Tarbiyyar Ruhi)_

---

*๐Ÿ“Œ ABUBUWAN DA KOWANE MAHALARCI ZAI ZO DA SU:*
1. *Carbi ko Counter*
2. *Alkur'ani Mai Girma*
3. *Mafatihul Jinan*
4. *Azkar Na Sayyid*
5. *Darduma*

*๐Ÿ’ฐ Gudunmawar Shiga:* `โ‚ฆ1,000`

*๐Ÿ“ Wuri:* `Fudiyya, Mashi`
*๐Ÿ“… Rana:* `15/07/2026`
_Daidai da:_ `27 Muharram, 1448 AH`
*โฐ Lokaci:* Daga Ranar Laraba karfe 03:00pm Zuwa Alhamis 06:30pm

---

*๐Ÿ•Œ Addu'a:*
_Allah ya ba mu ikon halarta tare da cin moriyar taron. Ya Ilaheey!_

*Daga: Kwamitin Shirye-Shirye

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya sauka birnin Mashhad, Jamhuriyar Musulunci ta Iran, don halartar jana'izar Al-Shah...
09/07/2026

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya sauka birnin Mashhad, Jamhuriyar Musulunci ta Iran, don halartar jana'izar Al-Shaheed Imam Khamene'i (QS).

Daga Najaf Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya biyo ayarin da s**a dauko Imam Al-Shaheed (QS) da za'a bizne a Haramin Imam Reza (AS).

RAHOTON MUZAHAR ASHURA A GARIN MASHI, JIHAR KATSINA*  *26-06-2026*โ€™Yan Uwa Musulmai Almajiran *Sheikh Ibraheem Yaqoub Za...
26/06/2026

RAHOTON MUZAHAR ASHURA A GARIN MASHI, JIHAR KATSINA*
*26-06-2026*

โ€™Yan Uwa Musulmai Almajiran *Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H)* na yankin *Mashi, Mani da Muduru* sun gudanar da gagarumar muzahara ta Ashura.

*Dalilin Muzaharar:*
Domin tunawa da alhini da kisan gilla da aka yi wa jikan Manzon Allah *Imam Hussain (A.S)* a filin Karbala.

*Yadda Muzaharar Ta Kasance:*
Muzaharar ta samu halartar dandazon alโ€™umma. An fara ta ne a *Hussainiyyar* dake garin Mashi da misalin karfe *08:45 na safe*, aka kammala karfe *11:30 na safe*.

*Hanyoyin da aka bi:*
Muzahara tabi manyan tituna da kananan tituna, sun shiga unguwanni da dama. An fara daga *Sabon Layi*, sannan aka shiga *Kashe Naira*, *Takalafiya*, *Marna*, daga nan aka bi *Titin Katsina*, aka shiga *Kililin*, aka rufe ta a *Masallacin Dutse* da ke bakin kasuwa.

Aliyu Dan Alhaji Mashi Media

ุฃูŽุนู’ุธูŽู…ูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุฃูุฌููˆุฑูŽู†ูŽุง ูˆูŽุฃูุฌููˆุฑูŽูƒูู…ู’ ุจูู…ูุตูŽุงุจูู†ูŽุง ุจูุงู„ู’ุญูุณูŽูŠู’ู†ู (ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ุงู„ุณูŽู‘ู„ูŽุงู…ู)ุŒ ูˆูŽุฌูŽุนูŽู„ูŽู†ูŽุง ูˆูŽุฅููŠูŽู‘ุงูƒูู…ู’ ู…ูู†ูŽ ...
25/06/2026

ุฃูŽุนู’ุธูŽู…ูŽ ุงู„ู„ู‡ู ุฃูุฌููˆุฑูŽู†ูŽุง ูˆูŽุฃูุฌููˆุฑูŽูƒูู…ู’ ุจูู…ูุตูŽุงุจูู†ูŽุง ุจูุงู„ู’ุญูุณูŽูŠู’ู†ู (ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ุงู„ุณูŽู‘ู„ูŽุงู…ู)ุŒ ูˆูŽุฌูŽุนูŽู„ูŽู†ูŽุง ูˆูŽุฅููŠูŽู‘ุงูƒูู…ู’ ู…ูู†ูŽ ุงู„ุทูŽู‘ุงู„ูุจููŠู†ูŽ ุจูุซูŽุฃู’ุฑูู‡ู ู…ูŽุนูŽ ูˆูŽู„ููŠูู‘ู‡ู ุงู„ู’ุฅูู…ูŽุงู…ู ุงู„ู’ู…ูŽู‡ู’ุฏููŠูู‘ ู…ูู†ู’ ุขู„ู ู…ูุญูŽู…ูŽู‘ุฏู (ุตูŽู„ูŽู‘ู‰ ุงู„ู„ู‡ู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ูˆูŽุขู„ูู‡ู).

06/06/2026

Day 3 Walima๐ŸŒน

ุงูŽู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ู„ู‡ู ุงู„ู‘ุฐู‰ ุฌูŽุนูŽู„ูŽู†ุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ู…ูุชูŽู…ูŽุณู‘ููƒูŠู†ูŽ ุจููˆูู„ุงูŠูŽุฉู ุงูŽู…ูŠุฑู ุงู„ู’ู…ูุคู’ู…ูู†ูŠู†ูŽ ูˆูŽุงู„ุงูŽุฆูู…ู‘ูŽุฉู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ูู…ู ุงู„ุณู‘ูŽู„ุงู…ู ...
04/06/2026

ุงูŽู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ู„ู‡ู ุงู„ู‘ุฐู‰ ุฌูŽุนูŽู„ูŽู†ุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ู…ูุชูŽู…ูŽุณู‘ููƒูŠู†ูŽ ุจููˆูู„ุงูŠูŽุฉู ุงูŽู…ูŠุฑู ุงู„ู’ู…ูุคู’ู…ูู†ูŠู†ูŽ ูˆูŽุงู„ุงูŽุฆูู…ู‘ูŽุฉู ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ูู…ู ุงู„ุณู‘ูŽู„ุงู…ู ๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

ุงูŽู„ู’ุญูŽู…ู’ุฏู ู„ู„ู‡ู ุงู„ู‘ูŽุฐู‰ ุงูŽูƒู’ุฑูŽู…ูŽู†ุง ุจูู‡ุฐูŽุง ุงู„ู’ูŠูŽูˆู’ู…ู ูˆูŽุฌูŽุนูŽู„ูŽู†ุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ู…ููˆูู†ูŽุŒ ุจูุนูŽู‡ู’ุฏูู‡ู ุงูู„ูŽูŠู’ู†ุง ูˆูŽู…ูŠุซุงู‚ูู‡ู ุงู„ู‘ุฐู‰ ูˆุงุซูŽู‚ูŽู†ุง ุจูู‡ู ู…ูู†ู’ ูˆูู„ุงูŠูŽุฉู ูˆูู„ุงุฉู ุงูŽู…ู’ุฑูู‡ู ูˆูŽุงู„ู’ู‚ูŽูˆู‘ุงู…ู ุจูู‚ูุณู’ุทูู‡ูุŒ ูˆูŽู„ูŽู…ู’ ูŠูŽุฌู’ุนูŽู„ู’ู†ุง ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ุฌุงุญูุฏูŠู†ูŽ ูˆูŽุงู„ู’ู…ููƒูŽุฐู‘ูุจูŠู†ูŽ ุจููŠูŽูˆู’ู…ู ุงู„ุฏู‘ููŠู†ูŽ
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒทโค๏ธโค๏ธโค๏ธ๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

Ina tayaku Murnar Ranar Babban Eidi, Eidl Ghadeer ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Alhaji Mashi Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share