
29/05/2025
SUFAYE SUNA BIN HANYAR ANNABAWA NE
Kamar yada Annabawa su ka yi, kaɗaicewa suna bautar Allah subhanahu wata'ala haka suma sufaye suke ƙauracewa suna ibada don raya wannan sunnah ta Annabawa.
shugaba tsira da amincin Allah su tabata a gare shi, yayi ƙauracewa mutane yana zuwa kogon hira domin yi ibadar Allah (wannnan shi ne ake cewa halwa a yaren sufanci).