25/09/2026
Zan marawa Atiku Abubakar na jam'iyyar ADC baya a zaɓen 2027, amma a Kano zan marawa Abba baya na jam'iyyar APC a matsayin gwamnan jahar Kano
Wani mashin lauya Mai rajin Kare hakkin Dan Adam a jihar Kano Barista Abba Hikima.ne ya furta hakan Jim kadan Bayan bayyanar wata tafiya Mai taken Tinubu must go wadda Ake zargin shine ya assasa a fadin kasar Najeriya watanni kafin gudanarda babban zaben kasar.
Ko me ya ja hankalin wannan matashi Na kafa wannan tafiya?