Kwankwasiyya one to tell thousands

Kwankwasiyya one to tell thousands Politics

27/05/2025

The architecture of modern kano Kwankwasiyya one to tell thousands

ZIYARAR TA'AZIYYA ZUWA MASARAUTAR ZAZZAU DAGA MAI GIRMA SANATA RABI'U MUSA KWANKWASO A ranar Al'hamis, 16 ga Mayu, 2025,...
17/05/2025

ZIYARAR TA'AZIYYA ZUWA MASARAUTAR ZAZZAU DAGA MAI GIRMA SANATA RABI'U MUSA KWANKWASO

A ranar Al'hamis, 16 ga Mayu, 2025, Jagoran Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) na ƙasa, Mai Girma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, ya kai ziyarar ta’aziyya zuwa Masarautar Zazzau bisa rasuwar fitattun dattawa biyu — marigayi Captain Shehu Iyal da Alhaji Ramalan Yaro, Turakin Dawakin Zazzau.

Sanata Kwankwaso ya halarci sallar jana’izar marigayi Captain Shehu Iyal sannan ya ziyarci iyalan marigayi Turakin Dawaki domin jajanta musu. Daga nan ya wuce fadarsa Mai Martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, CFR, domin bayyana alhini da kuma mika ta’aziyyarsa ga masarauta da al’ummar Zazzau gaba ɗaya.

ALLAH (SWT) ya jikan su, ya gafarta musu, ya sa Al'jannatul Firdausi ce makomarsu. ALLAH ya baiwa iyalansu da daukacin masarautar Zazzau haƙuri da juriya.

Address

Kwankwasiyya Nation Wide
Kano

Telephone

+2348081407093

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya one to tell thousands posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category